@alhajindanbature:

Alhajin dan bature
Alhajin dan bature
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 06 October 2026 15:46:17 GMT
28950
3775
86
107

Music

Download

Comments

mezobe1
mezobe :
allah yasa ayi taro lpy atashi lpy
2026-10-10 18:02:35
1
nanaaysha100
Nana Aysha :
gaisuwa kwarai gurin ka kasulallahi
2026-10-06 18:26:12
2
baraatusabangari
بارا،أتو♡♡♡ :
jama,a nakamuda son danbature 🥰🥰🥰
2026-10-11 21:47:53
0
officialabbahjos
ABBAH ABUBAKAR HUSSA :
Allah ta"ala yasa ayitayi har gaban shugaba Alh Kabiru Dan bature Na Annabi Muhammadu 🥰🥰🥰
2026-10-06 18:30:46
5
heeshama1
maman fatima da Inyass :
Masha Allahu tabbas Dan bature Kai masoyin masoyinmu wlh Allah ya Kara kusanci
2026-10-06 16:34:06
2
munagoldventures
MUNAGOLD :
Ai
2026-10-11 06:44:39
0
abdul.majidsa
MAJID~MASOYIN 🤍 :
AYIWA ANNABI SALATI 🙏
2026-10-06 17:11:52
2
bilkisabbas445
Kish-Interiors :
Wannan abun ya fita!
2026-10-06 18:35:46
1
ahfart5
💞Ahfart💞 :
masha Allah indai bada gate fast ake shigaba zamuzo insha Allah 🙏🥰
2026-10-11 14:39:46
0
deipman
IP-MAN :
Allah yakara mana soyayyan annabi Muhammad s a W
2026-10-06 23:18:42
0
imambukharicisse
Imam Bukhari Cisse :
😭😭 Dan Soyayyar ku da Manzon Allah abiya min kujeran zuwa Mauludin Nan
2026-10-11 15:45:16
0
gimbiyarfaila
sayyada sa'adatu suleja :
nama rasa abin fada wlh,sai dai shiru
2026-10-07 09:36:24
1
user1438231218456
zuhra Ahmad :
ya Allah kayi min arzikin zuwa Madina in ziyarci masoyina abin kaunata abin gadarata annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam 😭
2026-10-11 06:13:19
0
asiya23821
asiya23821 :
muna nan zuwa alfarmar shugaba sallallahu alaihi wa sallam 🥰
2026-10-11 00:14:43
1
shuaibualhassanidiriss01
SHU AIBU_ALHAJIN_ ZAWIYA 📿💸⚜ :
wallahi ina lagos amma naso zuwa wajen maulidin dan bature [Pray]
2026-10-07 17:06:21
1
nafisat.kitchen.ng
Nafisat kitchen_ng :
Munayin snacks kusa order maulud
2026-10-10 20:27:57
0
usermk194
fiddausinuxler :
alhamdulillah
2026-10-11 00:03:45
0
harazemeee
Harazemeee Aleeyou :
tashin hankali
2026-10-06 16:25:52
0
jiddah.fish
Jiddah fish🐟❤️ :
Dama zaabarni naje maulud dinnan gaskiya naji dadin ganin wanan maulud dakashirya wolh.bantaba ganin maulud daya burgeniba irin wanan ba.Allah yakara maka son manzan allah s.a.w allah yabarka dashi allah yabarmu dashi.allah yakarama arziki sabida annabi s.a.w
2026-10-10 18:03:20
0
maryammohammed6573
Mrs Suleiman :
S. A .W ❤️Allah ya Kara mana soyayyan Annabi
2026-10-10 16:27:05
0
ilhamcollection38
ILHAM COLLECTION :
2026-10-10 22:06:30
0
ikoh666
Quëën👸💗🍂🍃 :
A wani gari ne pls
2026-10-10 18:05:46
0
fatyumar2
F💞 :
Masha Allah 😍 Allah ubangiji ya kara mana son manzon Allah (SAW)
2026-10-10 17:38:47
0
hajjajumakkatu001
hajjaju makkatu :
Wlh idan nasamu kudin Mota xanxoni
2026-10-10 22:53:09
0
tee_xahrah123
Garkuwar Dr Halima Sulaiman :
Masha Allah 👍
2026-10-06 16:52:25
0
To see more videos from user @alhajindanbature, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About