Those of us who came here to read comments, may our pocket never run dry.
2026-10-08 00:58:20
1
Aliyu-🤍🕋 :
To shi wnn episode nawa ne 💃🏻💃🏻💃🏻🥰
2026-10-07 11:04:34
0
Rahimatu Idris 🤍🎀 :
Idan kanayiwa Allah karka sa mana mummy gombe
2026-10-06 17:01:16
80
Ishaq :
sumayya da sumayya sun hadu
2026-10-06 16:16:30
89
preety 🎈💕🥰🎈 :
ai kodun nafeesat Zan kalla .my favorite artist nafisat
2026-10-06 16:36:07
142
Sillimzee013 :
This will be hurt zafafan artists and they’re all my favorite 🥰🥰🥰
2026-10-07 18:01:24
0
aishanmama :
ina ainihin balarabar
2026-10-06 16:08:19
31
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Gasu Sumayya😂
2026-10-06 20:05:55
27
REALAAYOLA :
Ai kodan nafeesa abdullahi zan kallah wlh dan atarihin nafeesa abdullahi tunda tk hausa film akannywood bata taba film baiyi kyau ba me shadda kayi qoqari fa daka saka mana jaruma mau tsada wato nafeesa abdullahi amma dan allah inada shawara karka bawa fati washa qarfi a film din yazam,to labarin akan nafisa abdullahi yake dan fati washa bawani film ta'iya can ba nafeesa abdullahi tafita wlh fatan nasara
2026-10-06 16:41:33
25
سعادة🇳🇬🌹🥰 :
saura se anyi nisa ki gudu
2026-10-06 20:41:50
7
FulaniBlood :
wow akwaii Shagali my favourite actress in all time Nafeesa
2026-10-07 07:04:40
0
usman :
ai meshaddah kasa Adam a zango acikin labarin nan
2026-10-06 16:54:19
7
queen👑 teema♥️ :
all my favorite 👌
2026-10-07 10:40:26
0
It's~I~B~Lagu :
we are waiting ☺️
2026-10-07 18:19:18
0
wasila :
sumayya da sumayya dakuma raba gardama sun hadu
2026-10-06 16:27:33
13
𝓨𝓪𝓱𝓾𝔃𝓪𝓱 𝓢𝓱𝓲𝓽𝓾 🖤🌝 :
Harda Nafeeesat Abdullahi??
2026-10-06 16:29:53
6
ASLAM IGNITES 🎥🔥 :
Kut l!!.MAISHADDA baizo da wasa ba fa🔥🔥🔥🔥
2026-10-06 16:04:17
8
Baiwar Allah💞❤️ :
Karan farko da zanfara kallo films sbd nafisa Abdullahi sbd bana kallo hausa
2026-10-06 16:37:15
8
Fateey✨ :
Nafisanmuuu❤️kallo dole ko dan ita sae na kalla i swearrrr😂😂😂
2026-10-06 21:06:58
5
mar'atussaliha2345 :
oh wato kamar de yadda india sike film kin su sunan film daya kana tsime kaga cigaban labarin sai kaga wani labarin yayi Allah kara basira
2026-10-06 16:45:53
7
nafisa Usman :
gaskiya zakayi kasuwa sbd ka kawo mana abunda muke so jarimar mu nafisa Abdullahi
2026-10-06 18:51:43
6
RAKCY :
aikuwa insha Allaah, zamu kallah saboda super star dinmu munasonki nafisa Allaah yashiryamu baki daya
2026-10-06 16:55:21
8
Couples997💯 :
Zamufara kallon balatas saboda best actress nafisa superstar
2026-10-06 16:48:42
5
UNIQUE NOVELS :
kai kai kai mai shadda gaskiya kayi kamu a wannan film din😂 Allah yasa a fara a sa'a🤲
2026-10-06 16:07:08
8
Dayyabu Nafisa Abdullahi🥰🥰 :
Masha Allah 🥰🥰
2026-10-07 21:02:55
2
To see more videos from user @abmaishadda, please go to the Tikwm
homepage.