wannan sako ya kai ga shugaban kasa abdulrahman chani baba a duba mana wai meye matsala daga farce man demadawa komin din murno mu dai matsalar mu albuki ruwan sha makaranta asibiti hanya bamu da kudadaya mana hanyoyi babu wani cigaba da komi babu shi babu ilimi gari kusan mutum dari nawan komin din nan namu ku duba mana shi wai