@jakadiyartv: Yadda Dikko Radda ke tafiyar da gwamnatinsa a Katsina, ba-don-ba-don ba, hatta mataimakin gwamna sai ya rubuta ya aje - Randawa
Jakadiya RTV
Region: NG
Tuesday 06 October 2026 17:08:11 GMT
Music
Download
Comments
Young Alhaji Phone & Access :
Banason Dukko Amma a Katsina bamu da wani dan Takara dazai iya kadashi a yanzu. duk yan kasuwa ne Abokan takarar tashi
2026-10-07 07:55:37
20
DAN GATAN AKD💚🧡🩵 :
insha allahu dikko falle 2 ne
2026-10-07 05:42:27
14
Ummu Hafsa :
Haka akai mana a bakori wlh har yau bakori muna takaicin cire idiris a matsayin makama😭
2026-10-07 05:22:41
6
salimsahalu :
insha Allah Yakubu lado ne Katsina
2026-10-07 14:04:52
5
user372110782205 :
insha Allahu shizailashe zabe mlm dikko Umar radda falle biyu ce✌✌
2026-10-07 08:53:46
2
Dikko Umar :
katsina ta dikko ce
2026-10-07 22:45:01
1
marainiya :
gaskiya ba gaskiya bane
2026-10-07 18:28:28
1
Abdulxavi :
insha allahu sai yafadi dayardar Allah
2026-10-07 08:39:41
2
baban teema :
Allah yadda ya kuntata mana
Allah ka kuntata masa
2026-10-22 16:40:42
1
umar s karfe :
wannan gsky ne idan Allah ya yarda
2026-10-20 04:56:41
2
abdulsmart002 :
Darajar MANZON ALLAH (SAW) katsina ta ibrahim masari ci
2026-10-07 09:05:52
2
Abban Golden :
Ya Allah ka ƙara haddasa fitina a cikin APC
2026-10-07 20:16:37
2
abubakarmuhamm6674 :
bi izzinillahi
2026-10-07 17:59:53
1
maryam ahmad :
wanna gaskiya ne
2026-10-08 00:09:36
4
Hafresh01 :
Dikko falle daya ne in sha Allah
2026-10-07 08:59:30
1
Sunna sak 🔙 👊👊✊✊ :
sai dikko
2026-10-07 22:54:04
1
@⚔️🗡️Usman⚔️🗡️ dawa⚔️🗡️ :
falle daya ce insha allah
2026-10-07 23:54:27
1
BASIRU SAMINU GARKUWA :
wannan Gaskiya ne
2026-10-10 16:00:44
1
abubakarhamisu327 :
Wlh wannan gaskiyane
2026-10-07 05:01:41
2
Ali boy :
1
2026-10-07 06:43:38
2
Gaskiya wannan magana wadda yace in anga dama azabi fir'auna naji takaicinta bataiba kuma in shaa Allahu quri'ata bata dikko bace
2026-10-07 11:18:55
0
Issa Sanda :
sri dikko in sha allha
2026-10-07 16:34:41
2
Engr sagir Aliyu :
gaskiya indai Kiria za ai dikko bazai ciba
2026-10-07 14:57:10
1
ALHUSSAIN :
wannan Gaskiya ne wallahi kuma haka yaka mata a fadama shuwagabanni
2026-10-07 06:14:08
1
AA_yari textiles :
Dikko must go insha Allahu
2026-10-07 15:11:36
1
To see more videos from user @jakadiyartv, please go to the Tikwm
homepage.