@usmankabara: INUWA WAYA: Ni Ban Yi Kudi Ba… *** Na sami zama da Malam Inuwa Waya a gidansa domin yin hira da shi game da rayuwarsa a matsayinsa na tsohon ma’aikacin gwamnati, lauya sannan attajirin kuma dan siyasar da ya taba takarar Gwamnan Kano. Ya bani tarihinsa da yadda rayuwa ta kaya tun daga kuruciyarsa a birnin Kano har zuwa aikinsa a NNPC da kuma rayuwarsa ta yanzu.

Usman Kabara
Usman Kabara
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 06 October 2026 17:09:52 GMT
62342
4021
31
336

Music

Download

Comments

dr.jiddah3
Dr Jiddah :
Gaskiya maganar Allah me kudine Kai sirikina fatan alkhairi 🙏
2026-10-06 22:18:19
11
b.e.e.j.a.y.y
🍉 :
Kai alhaji inuwa adinga godewa Allah
2026-10-07 09:52:57
6
abdulmudallibdangata
Abdulmudallib Dangata :
wlh Allah inuwa waya kana da kudi
2026-10-06 19:55:32
6
meenatberain
meenat yakasai💦🌊 :
😭 jama'a nacinye jari na
2026-10-07 12:05:21
0
fadilakurfi
Fadila H Aliyu :
Ya ka samu kudi 🤣🤣🤣
2026-10-06 23:53:37
2
nadeya0073
💞sweetheart🫶 :
toh ai shikenan
2026-10-07 16:20:10
0
user4527619490039
mohammed saleh :
Dattijon kirki Allah ya kagama da Duniya lafiya 🥰🥰🥰🥰
2026-10-07 14:13:13
0
hon.ameenullerhee
Aminu Sani Sabo :
hhhhhhh Usman Kabara wise ne wlh😆😆 kaji wata tambaya directly
2026-10-07 10:23:41
0
sisjamybafetokumo
Sis Jamy Bafeto :
Allah ya baka kudi masu albarka Baba 🙏🙏
2026-10-06 22:01:51
1
suhaibsharifbala
suhaib Sharif bala :
Wlh inuwa waya kai mai kudi ne
2026-10-07 08:01:19
0
wayaholdings
WAYA GROUP OF COMPANIES :
Gaskiya dai kam kar ayi mana wayo 😂😂
2026-10-07 01:23:05
0
sharhabiludanba
mainama :
dan Allah wanene shi
2026-10-07 06:20:08
0
sulaimanuuku
Sulaiman Unguwa Uku :
To idan rufin asiri ne da kai mu kuma asirinmu a tone yake kenan.
2026-10-07 05:19:00
1
generalsolarkano
SpeedlightSOLAR :
Yallabai Wallahi kai masha hurin mai kudi ne
2026-10-06 22:17:35
1
treatsbyfiiefy
Treats by feefy :
Aiko baka isa ba kayi kudi [Big LOL]gashi nan kuwa munata Gani [Tears of joy]
2026-10-07 09:13:15
0
kakaglobal
kakaglobal :
Malam inuwa yaga zaka ruftashi 😂
2026-10-06 21:13:36
0
indoaisha05
عائشة💛🌼🔐 :
Allah yasa dai ba su suke ci mana kudin mu ba 😏
2026-10-07 09:35:16
0
dilale.solar.and
Dilale Solar and installation :
😁😁😁
2026-10-07 09:29:08
0
rqtafida
RU :
😂😂😅
2026-10-07 15:59:25
0
m.k_lawan
m.k_lawan :
😳😳😳
2026-10-06 20:11:48
0
albanani_
Albanani :
😂
2026-10-06 22:40:05
0
ceogmt
CEO GMT 🫴 :
🥰🥰🥰
2026-10-07 07:02:33
0
ibrahimalhadamu
ibrahim Alh adamu :
👍👍👍
2026-10-07 10:17:46
0
aschking8
azzo ak :
💪💪💪
2026-10-07 07:25:31
0
abbayusifhassan
Abba :
🥰🥰🥰
2026-10-06 21:25:38
0
To see more videos from user @usmankabara, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About