@abmaishadda: Mun Fara Da Sunan Allah Mai Rahma Mai Jinkai Tsira Da Amincin Allah Su Kara Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W) Mun Fara Daukar Gawurtaccen Fim din #BALARABASEASON2 (SAKI UKU) Daga Gawurtaccen Kamfanin MAISHADDA GLOBAL RESOURCES NIG LTD Zai Fara Zuwar Muku Daga Ranar Talata 25th November 2026 Inn shaa Allah Da Misalin Karfe 8:30pm a YouTube channel din MAISHADDA GLOBAL RESOURCES Da Kuma Gidan Tv Na @mahanga_tv 9:00pm. Shiryawa/Bada Umarni @realabmaishadda Labari @realabmaishadda @nasirgwangwazo Tsara Labari @nasirgwangwazo Daukar Nauyi @realabmaishadda Sponsorship Partners @mahanga_tv @dahirspices @jimmy_carter.ng01 Cc @nuhuabdullahi @real_mudahhar NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB

@realabmaishadda
@realabmaishadda
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 06 October 2026 18:28:38 GMT
35200
5476
163
45

Music

Download

Comments

kamalmusausman5
👉 KAMAL MUSA UK :
can't waiting Adam A Zango 💯
2026-10-08 11:56:47
0
abbanfalmata1
abbanfalmata💖🔐 :
dan Allah adawo manada cigaban jamilun jidda 🥰🥰🥰 dan karaminsu banbansu
2026-10-06 18:33:35
6
musa.arap3.08026591329
arap . 08026591329 :
Dan Allah meyasa yanzu baka Saka fiddausi yahya a film naka ba
2026-10-06 20:28:37
2
zulaihertmohammed
Zulaihat💕🥀 :
All the best our best producer and Director 🥰🙏
2026-10-06 18:44:31
2
hamisu.usman27
hamisu usman RN4 :
adam a zango 👑
2026-10-06 18:39:48
2
new.dan.gwal8
NEW DAN GWAL 😞 :
wllh kai din kafin Allah ne Allah yakara daukaka
2026-10-06 18:56:12
1
prince_usama_gusau
Prince_usamah_gusau👑 :
the great of the time💔
2026-10-06 21:41:05
1
itzdangaladima
Ibrahim abbas marafa :
jamilun jidda please yakamata ka dawo haka
2026-10-07 20:31:02
1
leelpromise8499
👑 leel promise👌 :
We are waiting for you 🥰😂
2026-10-06 18:37:55
1
muhammad.haladu4
Muhammad Haladu :
gaskia nidan nafisa da fati washa zankallah Amma banasan wannan Guy Adam garba nan
2026-10-07 13:13:06
1
dan.amma
Shuba Jega :
@Shuba Jega:@@realabmaishadda My boss Allah yakara daukaka da nisan kwana yayi maka jagora yakareka aduk inda kake, pls inda Hali inason in fara films dan Allah Ataimaka a duba min🥰
2026-10-06 23:02:58
2
user20704005782633
murad :
Ina son in zo ziyara oga
2026-10-06 21:15:38
1
walidafuntua081
walidafuntua :
Allah yakara daukaka 🥰
2026-10-06 18:33:14
1
yusuf_lamido
Yusuf_Lamido🤙👑📌 :
maishadda please yaushe za a dawo jamilun jidda?
2026-10-06 19:36:13
1
danmama474
عثمان-DAN MAMA :
Allah Yasanya alkairi Yabada sa'a you are the best bro 🙏
2026-10-06 18:35:08
3
ibrahimabbati1
IBRAHIM__YOBE :
MASHA ALLAH
2026-10-06 18:37:01
1
teemabatula
teema :
🥰🥰🥰allah yatimaka 🤲🤲🤲
2026-10-06 18:37:52
1
ak.soja8
@AK soja :
maishadda rel❤️
2026-10-06 18:35:58
1
autarmamayu
Maryamyunus :
Allah yatai maka 🥰🥰
2026-10-06 18:39:56
1
pengxoxo
SUSU 🪽🐾 :
I would to be part of your film 😩
2026-10-06 18:31:16
1
thequranicinsider
nasirmuhammadnasir :
yallabai inada labarai
2026-10-08 13:16:27
0
user_official_benzarami
Ben zarami :
fatan alherie my boss 🔥🔥🔥
2026-10-09 08:45:01
0
924699941ccn
924699941ee :
FzX
2026-10-08 20:22:28
0
sd.clothing4
SADI_M.A :
Mai shadda kayi mana maganar ashiru na 10 Amma munji shiru
2026-10-08 14:27:08
0
realaayola
REALAAYOLA :
ni sabida nafeesa abdullahi naqosa film din yafito inkallah wlh ina matuqar son film din jarumar🥰
2026-10-09 00:09:46
0
To see more videos from user @abmaishadda, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About