Nima sheda ne da idan naga mutum ya shiga damu akan soyayya saina ta mamaki wai wnn shi baida hankali xena batawa kansa lokaci saida na fara soyayya na dauka duk duniya ni kadai ne nake soyayya me dadi. Yarinyar na idan nace xan rabu da ita ta shiga tashin hankali tana fadan duk duniya idan ba dani ba baxata iya rayuwa ba ammn ynx komi ya chanza ta rabu dani ashe duk abumda take fadan ba gsky bane karya ne. Kam xuwa ynx na dena batawa kaina lkc akan macebq wata mace da xan sake jin tsoron rasata a duniya nayi hankali
2026-10-06 18:59:45
17
Ⱨ₳Ⱡł₣₳ ₭₳₦Ɇ ₵ⱤɎ₱₮Ø 🇳🇬🇨🇳⛩️ :
Allah ka bamu mata nagari
2026-10-07 15:48:51
8
mujahidlawan16 :
Wanna gaskiya ne bro to bro
2026-10-06 19:17:26
12
Abdullahi Opay95 :
goodnight
2026-10-07 21:30:51
2
IDRIS IBRAHIM :
Allah yasa mudace
2026-10-06 18:40:51
8
Abdullahi_adamu :
Nidai kana burgeni wlh
2026-10-06 23:13:38
7
Real_Hyh_001📉📈✅️ :
muna Godiya🙏🙏🙏
2026-10-06 18:40:51
10
tickson🔥 abuja🔥boy :
gaskiya nagode ina dab da zansiya mata wayan 200k kenan wlh gobe da safe zamuje musiya amma wlh nafasa
2026-10-08 23:52:58
1
Nura Sani🖤🦅 :
wllh haka ne kam 🙏🥰
2026-10-07 09:32:28
5
DAN AMMEE LEJEGEND :
bro to bro Dan Allahu inasonkabani shawara inakaunawata ama mahafiyarta batason nasabuda banadakudi amaninayankehukunci zanhakuradainta zanmedahankalina a kan nemankudina Allahu ubanji ya karamalafiya danisankona wlh wlh wlh Ina amfanidashawaranka sosai
2026-10-06 19:01:28
6
GF SON BOY:🇳🇬 313:🇮🇷🙏 :
wllh gaskiyane kafada, bro to bro🙏
2026-10-07 10:12:14
5
Real Dan gaske :
Wannan gsky ne megida
2026-10-07 09:23:49
6
Suleman Umar :
hakgsikay Masha allah alhamdulill
2026-10-08 10:27:49
3
Abba KD📊📈 :
Wai meye mata sukesone dan Allah 🥺🥺🥺
2026-10-08 17:11:29
1
احــــــمـــــــد👈 بر ميل :
حبيبي والله 💪💪💪
2026-10-07 09:05:56
2
BACHIR✨️💫💝💝 :
wlh gakiya ne haka ne fa
2026-10-08 10:27:47
2
💥M bukar 001❌️on love❌️ :
bro to bro
2026-10-06 22:45:27
4
Ahmedmusa Danallo :
gsky ne bro
2026-10-06 18:45:42
4
KING HASSAN :
Gaskiya ne bro
2026-10-06 19:36:56
3
NaZipi :
gaskiyane
2026-10-06 19:53:07
2
To see more videos from user @usman.collection.fta, please go to the Tikwm
homepage.