@sir.sman5: #tirendig_video #goviral #foryoupage #arewa__tiktok #fypppppppppppppppppppppp @LV_zamanee_BKD🦅 @UBAN__JAGWAL 🦅💫 @YASIR-A-KARANA😂

(𝔰𝔦𝔯 )𝔰𝔪𝔞𝔫 𝔟𝔞𝔠𝔨𝔲𝔭
(𝔰𝔦𝔯 )𝔰𝔪𝔞𝔫 𝔟𝔞𝔠𝔨𝔲𝔭
Open In TikTok:
Region: FR
Tuesday 06 October 2026 18:57:27 GMT
852472
99096
1721
5393

Music

Download

Comments

abdallahshagari
NAME :
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un 😭😭 duniya talalace ba amusu bulala ba ahukuntasu kuma sunanan acikin kano, sunanan acikin kano,narasa Kano wai wani irin...ita it wai shi ni kano wani irin garine nikam wai shi? Komi kano Wanda ko Legos ba'a haka ko a Abuja ba'a haka ko a kaduna ba'a haka, inna lillahi wa inna ilaihi raji'un 😭😭 wannan itace tumbin giwan ? Itace tumbin giwan?
2026-10-06 19:09:27
237
naalasani
Naala Sani :
komi kano
2026-10-06 21:40:48
7
abdulmaliktameem
Abdulmalik Tameem :
Ba fa abunda ya yi saura a wannan duniyar na jin dadi sama da bawa ya nemi yardar Allah. Ita kuma yardar Allah ba ta samuwa sai ta hanyar kwaikwayon kyawawan dabiun manzon Allah. Ba bu wanda zai kwaikwayi manzon Allah sai wanda yake son sa. Idan ka so shi, to ka yi arziqin da ba bu sauran tsiya a bayan shi. Allah ka hore mana qaunar manzon Allah. ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH.
2026-10-07 14:06:34
157
jiddahabba
Jiddah cool😎 :
Don Allah wai da babu kano a Nigeria ya zamuyi???😂😂😂
2026-10-08 18:42:23
68
bowztana
SANI MOUSSA :
la ilaha'ilallah Mohamedan rasulillah 🥰🥰
2026-10-07 10:54:44
121
ibrahimabdoulaye065
Ibrahim abdoulaye :
Allah ya jikan Malan da rahama
2026-10-06 21:03:30
158
meenaluwa02
Aminatou🌹🌹 :
Allah yasa abusa kaho uban kowa ya huta😳😳😳
2026-10-07 17:49:06
11
aishaaabubakar31
Hajiya Humaira💜🤍💜 :
Yan kano ne ko😎
2026-10-07 07:40:33
21
hajarluxe8
hajarluxe8 :
Ni yaran kebani tausayi😅😅😅
2026-10-08 10:41:55
48
allahalhamdulillahi
YAR KANAWAN DABO CE :
garin daba kanoba dajin Allah 🤣🥰
2026-10-07 00:26:29
28
sir.u.s.s
عمر سعد ساديسو :
Kar ashagala ayiwa annabi salati 🥰🙏
2026-10-09 07:58:34
25
aisha.muhammad3771
Aisha Muhammad :
Allah ya karawa kano albarka
2026-10-07 09:38:29
12
oumar.al.farouk1
عمر فاروق :
Muhammadu rasulillah 💝☝️
2026-10-07 17:48:06
14
tasiu.suleiman
T s s, :
Ku barshi akwai sauro
2026-10-07 16:26:53
6
user447781419250
His Safezone❤️‍🔥💍💥 :
tabbbbb I can't talk 😂
2026-10-07 10:03:48
9
daudarabiu442
Dauda Rabiu :
kai jima,a😁
2026-10-07 13:22:52
6
koda45905
oussama :
556r
2026-10-06 21:50:33
6
s.serleehee
👉🔧🛠️ahmadisah5867@🔩🪛🔧👈 :
♥️muhammadur ♥️rasulullah ♥️♥️♥️♥️
2026-10-08 08:21:14
11
dr..babangida2
Babangida Ahmad. :
Nazifi Alkarmawi awani gari yakene Jama'a?
2026-10-07 05:56:47
16
umaribrh
Umar Ibrahim :
Gaskiya Ahana Tiktok a kano muSaman yan comedy
2026-10-07 16:15:54
5
iliyayahaya296
iliyayahaya296 :
Kai Kai hhhhh
2026-10-06 20:39:39
5
marmaridaganaisa001
marmarindaganaisasoja001🇳🇬🥰 :
kodamekaje anfika🥰🥰🥰🥰
2026-10-07 05:54:27
7
haidar_aliyuu
𝐘𝐚𝐲𝐚 𝐇𝐚𝐢𝐝𝐚𝐫✔︎ :
Yau a Rijiya kuke chilling kenann😂
2026-10-08 22:29:22
5
hajara.muhammed2
hajara.muhammed2 :
2026-10-07 03:06:25
2
user2261070176003
salissou8122 :
hhhhhh
2026-10-07 08:20:50
4
To see more videos from user @sir.sman5, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About