@jkdmedia_: Wasu masu satar mutane domin karbar kuɗin fansa sun kai hari a Osinbajo Estate da ke Millenium City Kaduna. Kalli wannan rahoton domin sanin abin da ya faru. Rahoton Abubakar Yakubu Margi. #nigeria #kaduna
innalillahi wainna ilaihi raji'un Allah duk mai hannu a cikin wannan abun Allah ka tarwatsa shi
2026-10-06 21:11:11
13
ummu mujaheed :
maganar Allah fa ataimaka ma Yan unguwa da makamaii baza ace komi sai anjira jami,an staro ba
2026-10-07 02:36:31
1
sterling edge LTD :
Uba sani na chan yana campaign
2026-10-06 21:42:12
6
Leemah’s Bakery🍪🧁 :
Ya Allahu😭😭
2026-10-06 21:23:50
4
Umar Faruq :
Allah ya fito dasu lafiya.
2026-10-06 22:27:35
3
Hasheem Musa :
public servant or politician Ney
2026-10-06 21:25:43
1
نانسي غلاديمه 🥰🌹🥰 :
Allah ya kuɓutar dasu
2026-10-06 23:18:08
1
S S Aunty 🤍 :
innalillahi wa innailaihi raji un 😭 allah gamu gareka ga yan kaduna nan da Katsina da zamfara da kebbi da sokoto da niger
2026-10-06 23:07:50
1
AFRICANA :
Innalillahi wainna ilaihi rajiun
2026-10-06 22:21:28
1
Ahmed Adamu,ESQ :
Allah kayi mana tsari da sharrin informers,Allah kuma ya bayyana wanda aka ɗauka
2026-10-06 22:40:59
2
Aisha :
Allah y kubutar dasu
2026-10-06 22:24:02
1
user1796965697246 :
Allah sarki Allah ya kubutar dasu
2026-10-07 02:28:00
0
black African guy :
Allah ya isa
2026-10-06 22:28:21
1
Mrs mairabo 💃🥰♥️💓💝🥰 :
Hasbunallahu wa ni’imal wakeel a yaushe akayi hakan kuma Banda Na babban saura 😭😭😭
2026-10-07 00:39:13
0
Haruna Ibrahim :
12
2026-10-06 23:30:02
0
Queen Najmah :
Allah ya ubangiji Allah kabayana su cikin aminci ya hayyu ya qayyum
2026-10-06 23:39:36
0
king Fahad Ahuta :
Allah yasaka mana
2026-10-06 22:40:07
0
Amie umairah Lagos vendor :
lallai kam mukam munaji muna Gani a national eye center mahuta Kaduna suka kasha babana suka tafin da nebor dinmu Allah dai ya kyauta kawai ya kawo mafita
2026-10-06 23:01:08
0
nunghk :
amin
2026-10-06 23:04:06
0
maymoon stores :
Allah sarki ubangiji Allah ya dawo dasu lfy
2026-10-06 22:53:14
0
F🦋 :
Allah ubangiji ya bayyana su🥺
2026-10-07 00:53:26
0
life is nothing :
innalillahi wainnailaihirrajiun 😭😭 Allah ka shiga lamarin su 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
2026-10-06 21:04:27
1
faisalahmadhassan :
Yana ga fuskar mijin matar nan fuskar shi babu alamun damuwa tattare dashi ko an same ta ne?
2026-10-06 22:14:04
1
Abban Nura :
bai kamata kayi wanan videon ba har sai matanka ta fito
2026-10-06 23:16:33
1
San Scientist American :
To ai sojojin ke turo su.
2026-10-06 22:14:44
2
To see more videos from user @jkdmedia_, please go to the Tikwm
homepage.