Nasir Muhammad Nasir Limamin Waje Allah Ya Karo Haske Cikin Kabari 🤲🤲🤲
2026-10-08 07:54:37
11
ZuhurrEgyptianspices :
Allah y biya👍
2026-10-08 11:33:11
0
MADINA CUTURE :
Girmama Manzon Allah ﷺ yana daga cikin manyan alamomin imani. Ya kamata Musulmi ya girmama Annabi ﷺ da kyakkyawar magana, salati da sallama, bin sunnarsa, da ƙaunar abin da ya zo da shi.
Allah Maɗaukakin Sarki ya ce:
﴿لِتُؤْمِنُوا بِاللَهِ وَرَسُولِهِ وَتُعَزِّرُوهُوَتُوَقِّرُوهُ﴾
Saboda haka, mu kasance masu yawan salati ga Annabi ﷺ, mu kyautata magana a kansa, mu bi koyarwarsa, kuma mu nuna ƙauna da girmamawa gare shi a cikin rayuwarmu.
Allah Ya ƙara wa Sayyidina Muhammad ﷺ daraja.
Girmama Manzon Allah ﷺ yana daga cikin manyan alamomin imani. Ya kamata Musulmi ya girmama Annabi ﷺ da kyakkyawar magana, salati da sallama, bin sunnarsa, da ƙaunar abin da ya zo da shi.
2026-10-07 12:12:55
8
Murtala Harusu :
wannan gaskiyane malam Allah ysk da alkairi
2026-10-08 08:49:44
4
Dallami :
Allah yasaka da gidan aljanna
2026-10-08 13:48:59
1
iliyas elkabeer :
fagge da kanta
Allah yakarama lafiya BABA
2026-10-08 20:46:54
0
ShamsuIbahim :
malam da suffar sarki sheik deceased mr nasir Muhammed nasir rahimahullah ya allah ubangiji ya haskaka makwanci da iyayan mu da yan uwa Muslims ya rabbi
2026-10-08 09:31:58
1
Safiyanu Arm :
Allah ya jaddda rahama mlm
2026-10-08 20:23:29
0
ABBA Niger 🇳🇪 :
Allah ya jikan maza da Rahma 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
2026-10-07 22:14:04
1
Dahiru NEPA :
wannan gaskiyane jingir
2026-10-08 18:56:32
0
user4072460330911 :
Gaskiyane Mal
2026-10-08 18:21:53
0
alhazai :
Allah yagafarta Maka muhammad naris muhammad
2026-10-07 19:29:13
1
bashiriliya6 :
allá ubangiji ya saka da alheri
2026-10-08 18:25:34
0
Ibrahim Mahmoud :
kaji zance na gaskiya 🥰
2026-10-08 16:21:01
0
nafiualiyu126 :
Allah yasah aljannachemakuma amin
2026-10-08 05:42:15
1
Fahad donzaks :
Allah ya jaddada Rahma
2026-10-08 15:54:05
0
Muhd sani lawal :
Allah yasakada alkairi
2026-10-08 18:50:50
0
Musa Ibrahim tsafe :
kaji gaskiyar magana
2026-10-08 12:24:27
0
B.a.g Cosmetics&skin care703 :
sallallahu alaishi wasallam ❤️❤️
2026-10-08 14:17:37
0
Musa Adamu :
sallallahu alaihi wasalam
2026-10-08 13:19:02
0
mai rago :
Allah jaddada rahama
2026-10-08 20:53:04
1
Abbaty mustapha :
Allah ya kara lafiya mal
2026-10-08 14:55:06
0
ISAH YA"U HARUNA :
Sako zuwa jingir
2026-10-08 14:35:58
0
Ahmad maikasuwa :
Masha Allah
2026-10-08 07:09:55
0
To see more videos from user @barden.fadima, please go to the Tikwm
homepage.