idan yagirma Dan Allah kar abarshi
yashiga siyasa Dan Allah
2026-10-07 12:53:44
191
M.J RONEE🚶♂️ :
Same with our politicians now days
2026-10-08 00:31:38
0
Haladu Garba :
jama a Nigeria muyi hakuri kawai
Nigeria bazata taba gyaruwa ba 😂😂😂har abada
2026-10-07 16:31:00
63
Abdullahi mamah :
Wato matsalar Nigeria fa a jininmu take
2026-10-07 16:17:16
60
bornolady0 :
Tsap wannan zai iya sace Nigeria 🇳🇬 😂😂😂😂😂😂😂😂😂
2026-10-07 21:08:09
16
m Jazuli adam arewa man :
no bi something 😂
2026-10-07 22:14:08
0
Mansi libya :
tashin hankali halawa dazafi
2026-10-07 12:13:33
36
Khadijatou💞😍 :
Kai jamaa Wai alewa da zafi😂😂
2026-10-07 19:10:33
21
triple_cgallery :
Nidai ina tsoron girman yayan da suke tasowa yanzu lamarin kamar basu kadai suke ba 😅Allah dai ya musu albarka
2026-10-07 20:45:06
11
Bashir Aliyu :
sak irin halin. shuwagabannin nageria wlh hakafa arzikin kasarnan yake, amma yanda wnn yaron yayi haka suke mana,,, kaji wai akwaii zafi🙆🙆 haka wani gwamna yace ana ganin suna jin dadi to bahaka bane wai wahala yakesha,,, to mudai Allah ya isah
2026-10-07 15:50:40
16
kabiru idris :
wai nakone wlh wannan yaron bashi da kirki [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-07 22:34:33
1
SAYYADI IBRAHIM :
yanzu fa wani na nan yana duba comment section yaga abin da mutane zasu ce bros yane kada kawuce bakayi min like ba