@abbaishaq12: Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, CFR, ya karɓi ziyarar Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Bakori, a fadarsa. A yayin ziyarar, sun gudanar da tattaunawa ta musamman kan batutuwan da suka shafi tsaro, zaman lafiya da ci gaban Jihar Kano mai albarka. Muna roƙon Allah Ya ci gaba da ba Jihar Kano zaman lafiya, kwanciyar hankali da ci gaba mai ɗorewa. Allah Ya ƙara wa Mai Martaba Sarkin Kano lafiya da tsawon rai. Ran Sarki Ya Dade✊🏻
Ishaq Ishaq Abdurrazak
Region: NG
Wednesday 07 October 2026 11:34:14 GMT
Music
Download
Comments
Ht_Prints_ng :
Sun tsorata wlh sunzo neman sulhu 😂 Allah ya karawa sarki lafiya 💯
2026-10-07 14:09:40
4
@Bhabu1983 :
Allah Ya cika mana burin mu na tabbatar da sarki Aminu Ado Bayaro🤲
2026-10-07 13:52:10
3
cibina :
Allah ya Kara lfy dan baba
2026-10-07 16:07:20
0
senior one :
Allah yakara Lafiya
2026-10-07 15:31:32
0
Mukaddami🪩 :
Ya Ubangiji Ka Temaki Dr Aminu Ado Bayero Sarkin Kano🥰
2026-10-07 14:26:04
0
Ibrahim KT 💞💕🥰 :
muna jira muji abinda ya kawoshi wajan sarkinmu
2026-10-07 12:29:52
0
KING SANI DUNIYA :
[Innocent][Innocent][Innocent]
2026-10-07 15:51:33
0
Alhj haruna :
🥰🥰🥰
2026-10-07 15:44:06
0
hamisu :
🥰🥰🥰
2026-10-07 15:37:07
0
user54368711361247 :
❤️❤️❤️
2026-10-07 14:22:34
0
Ansu Jr ⚽️❤️ :
💯💯💯
2026-10-07 14:19:24
0
Nasir Mai doki gandu :
🥰🥰🥰
2026-10-07 13:27:59
0
🥰🙌 DAN BABA👑🛣 :
🙏🙏🙏
2026-10-07 13:23:38
0
RE@L-W@WO :
🥰🥰🥰
2026-10-07 12:58:39
0
⭐️🌟💫as.sadeeq🌷🍃🌾🩼✈️ :
❤️❤️❤️
2026-10-07 11:44:15
0
dan Kilishin kukuri :
😳😳😳
2026-10-07 16:00:43
0
To see more videos from user @abbaishaq12, please go to the Tikwm
homepage.