@ali_mustapha_bukar: #dr_abdallah_gadon_kaya #engr_abdullahi_adamu_musa #ali_mustapha_bukar #AmsoshinTambayoyi #IslamicTikTok

Ali mustapha
Ali mustapha
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 07 October 2026 15:16:02 GMT
88786
10556
204
418

Music

Download

Comments

fatimausman1360
UMMUNA FATIMA :
meyasa bazai nemawa maman da kannen sa gida ba sai Yana Kai musu abinci suna girkawa meyasa akeson dannewa mutane hakkin su nekan
2026-10-23 12:58:36
12
_____.qudsiyyah
_Qud_sia 🦅🇳🇬 :
I'm proud of Mamana sbd baza'a taba samunta a irin tsarin nanba
2026-10-07 15:37:56
113
veil_and_vogue_ng
ᥫ᭡VEIL_AND_VOGUE_NGᥫ᭡ :
wallahi malam wasu hakkin saide Allah ya bishi wa mutum a lahira
2026-10-07 20:25:57
29
kucheeler
Zaynab Mohammed :
Umma na. Allah ya biya ki da gidan aljannah. Yarda kike ririta surukan ki more than yaran ki. Allah ya saka da alkhairi🥰
2026-10-07 20:44:51
60
user79202781290332
fiddu's couture :
wllh malam wannan al'adar Fulani ne gani suke in dansu ya auroki kamar Daman abunda kikazo yi kenan kiyta bautata musu su da yayansu maimakon dansu yanema musu yar aiki ke Kuma Sai kina kokarin yi musu na kyautatawa da neman albarka
2026-10-08 12:00:16
8
user861753028342
Hajiya badiya jibiya :
haka mijina yayi Mani hankalin su ne kwanta ba seda sukayi sanadin mutuwar aurena sannan hankalisu ya kwanta
2026-10-25 16:01:12
0
aishatuusmanisiya
aishatuusmanisiya :
malam kagane ita ba matsalar ta ta zauna dasu bane rashin space din gidanne yafi damunta
2026-10-10 22:32:57
7
amaan247
Ⓜ️arriage Experience💍👩‍❤️‍👨 :
Allah ya sakawa da surukata da alheri babu ruwanta da wannan abubuwan baiwar Allah 🤍🤍
2026-10-07 23:13:33
19
ayshar383
Aysha Omar :
Aslm dan allah Aina ake turo tambya ?
2026-10-23 08:07:39
2
ummetaabdullahi1
Ummeeta 💞 :
Ni wallahi malam ma bazai iyaba ina da saurin yin Ciwon kai gaskiya wani time din ma bana da san mgna
2026-10-21 19:28:34
1
user4684624109355
Ellham :
hmmm Allah ya rufa mana asiri kawai Amma kalar wahalar da na Sha sai Allah kawai
2026-10-08 12:27:36
10
aishatumukthar
aishatumukthar :
Gaskiya ne 🥰
2026-10-07 16:12:08
10
aisharabiualhassa1
Aysher babe😘 :
Allah ka aurar da mu 😥🙏
2026-10-12 22:35:44
3
alhbabangida599
🥀🥀subeey fitting 🪷🪷 :
Allah yasa mugama lpy da duniya alfharmar annabi muh,d s,a,w
2026-10-23 21:56:20
2
halima.muhd91
halima muhd :
Kuma dai haka su keyi
2026-10-08 10:29:46
5
user454381906
Khadijah :
Allah dai ya kawo mana mafita
2026-10-24 17:14:10
2
ummee230
mrs Amin :
straight to status🤣
2026-10-08 08:28:41
7
adamaali2020
amadas :
walahi kuwa gaskiyané
2026-10-07 15:42:55
11
mrsamad001
Mrs Amad ❤️ :
Dan Allah ya xanyi na tura nawa sakon
2026-10-08 21:30:45
3
hafsy_89
Hafsy-Danjidda Collections.. :
Allah dae Ya sakawa Mallam da Alkhairi
2026-10-19 20:29:03
3
mujaheed225
mm kibb :
wani hisabin sai agaban allah walahi
2026-10-22 09:08:02
1
nafisaadam19
Mrs ms💖💖 :
so sai
2026-10-07 22:07:59
2
faliha680
faliha :
macha allah
2026-10-07 21:11:58
2
rhmha368
maman fatima :
Allah yajiqansurikata zamanada itana amfana🙏Allah yasatahuta
2026-10-24 19:47:37
1
rukayyaharuna43
Rukayya Haruna🤍😍 :
Wallahi Wannan Maganar duk haka akeyi a gidan Mu muna Shan wahala gamu duk yara ne aka auro Mu
2026-10-24 21:59:22
1
To see more videos from user @ali_mustapha_bukar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About