@boss_bature: can't wait to read your comments, masoyanmu kuyi following acct namu, comments & likes.
Boss Batureꙮ
Region: NG
Wednesday 07 October 2026 15:47:11 GMT
Music
Download
Comments
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
wato muna shan wahala kafin muga cigaba😁
2026-10-07 18:59:50
37
Nasir Dayyabu :
GSK bana comments amm
2026-10-07 22:36:22
1
usermaama :
nikadai naketa murmushi ko ina da Yar uwa
2026-10-07 19:39:55
6
Haleemah🧕❤️🩹🥀 :
kaii ya Allah ga irin mijin da Nike buri
kina tashen Kaina wllh Allah ya Kara hazaka keep going
2026-10-07 16:51:50
17
g baby 💞💥🔥🌸🌷🌹 :
see love Mr bb
2026-10-07 18:33:14
1
Hajjafati :
gaskiya bantaba ganin films mai sani farin ciki kamar wannan films dinba🥰🥰🥰
2026-10-07 18:44:55
11
Habeebaty Musa zubair :
Ya mukaji da murmushi😅😂
2026-10-07 19:06:17
10
N💞💋 :
Thank you boss Bature muna yiki
2026-10-07 18:55:51
2
bebilo03 :
Allahu Akbar soyaya
2026-10-07 17:33:47
5
Khadeejah yahaya Arxuka😚😍😘 :
Allah y qara basira sister💃
2026-10-07 22:52:22
1
Jidda’s skincare&spa :
BB fa yayi murmushi yau 😅💃
2026-10-07 16:47:07
5
maman narjis :
irin wannan soyyaya😅😅😅
2026-10-07 22:46:06
2
Raone :
muna godiya Allah ya kara basira 🥰🥰
2026-10-07 16:57:01
5
Amina Mustapha funo 🦋🤩♥️ :
Wlh ina gani amma ni nake farin ciki hope dai next episode BB zai bawa er tsana love ❤️🙈🤭😂😂
2026-10-07 19:15:04
5
Aisha spices :
Masha Allah yayi kyau sosai
2026-10-07 17:02:17
5
fahymat2003 :
wow just wow
2026-10-07 18:02:18
1
Abida sani mami :
AGaskiya nana tayi kyau sosai
2026-10-07 22:34:21
1
yahaya ali :
masha allah
2026-10-07 18:59:18
3
Hauwa Yusif :
inasan shirinnan sosai
2026-10-07 22:21:10
1
Innamelalleh🥰 :
Ni abunda yake burgeni tanajin mgnarshi
2026-10-07 21:02:18
1
jawahir :
best Ai drama wlh kina kokari
2026-10-07 17:52:52
2
Meenert Sani❤️💃 :
muna godiya ☺️
2026-10-07 17:11:15
4
عائشة يريم عمر ✨🌹 :
Oh ni indo😂nifa in ina kallon film din madadin farin ciki fadiwan gaba nake sabida karewansa da jiran episode nagaba😂
2026-10-08 05:25:25
0
Muhammad Mukhtar :
yartsana
2026-10-07 17:18:39
2
To see more videos from user @boss_bature, please go to the Tikwm
homepage.