Allah yasa Mai wannan act in gidan Aljanna firdausi.suma masu act Wanda suke Saka abin da Bai dace ba ya Allah Allah ka shiryar dasu yasa su gane duniyan nan ba wajen zama ba ne
2026-10-07 21:56:57
1
abdul malik :
hakane
2026-10-07 20:25:31
1
doctor :
Fine girl
2026-10-07 21:07:32
1
Ibrahim namaaiki :
Masha Allah
2026-10-12 23:42:41
0
king of ussi :
Ah🥰🥰🥰
2026-10-07 20:05:53
1
kbshow :
badan ba Dan ba d nace wani abu
2026-10-09 07:22:22
1
SOJA :
ya Allah 🤲
2026-10-07 20:52:53
1
Ali Dubai :
fantastic
2026-10-07 18:45:56
1
hamisu usman :
ya Allah [Red heart][Red heart][Red heart]
2026-10-07 21:34:28
1
Mai Akwai ksj :
Dan Allah kina ina wallahi inasonki sosai my heart 🥰🥰🥰
2026-10-07 22:48:20
1
Umar Maikudi :
❤️❤️
2026-10-07 18:45:23
1
SAHIBUL HUBBI@1 :
msha'allah
2026-10-11 22:38:26
0
ashiruabubakar5206 :
Allah yabarminke eeshat
2026-10-07 19:20:26
1
🦂 Abdul🌷Rano🦂 :
gaskiyane eeshat
2026-10-11 23:42:57
0
Musa Ibrahim Kangiwa 👑 :
ADDU'AR SABUWAR AMARYA
اللّهُمّإِنِّى أَسْأَلُكَخَيْرَهَا، وَخَيْرَمَا جَبَلْتَهَا عَلَيْهِ، وَأَعُوذُبِكَمِنْشَرِّهَا، وَشَرِّ مَا جَبَلْتَهَا عَلَيْهِ
Transliteration:
Allahumma innī as'aluka khairaha, wa khairama jabaltaha 'alaihi, wa a'udhu bika min sharriha, wa sharri ma jabaltaha 'alaihi.
Ma'ana a Hausa:
"Ya Allah, ina rokonKa alherinta da alherin abin da Ka halicce ta a kai, kuma ina neman tsari gareKa daga sharrinta da sharrin abin da Ka halicce ta a kai." [Like][Like][Like]
2026-10-11 20:15:35
0
Ashahabu :
2026-10-07 20:52:19
1
SAHIBUL HUBBI@1 :
Allah ksa muyi kyakyawan Karshe
2026-10-11 22:38:43
0
Amir Amir :
Aslm ,ina Mika sakon gaisuwa ta tare da fatan alkhaïri,sai de naga ke kamar ma bikisan ba ina Daya daga cikin masoyan ki na gaskiya,Wanda nake mana fatan Allah yahadani dake ko'agidan aljanna,allahuma Ameen!!!!!