@mubarakmakwallah2: GA SAQONMU NA GODIYA BISA MAIDO BIKIN YADDA DA AMINTUWA DA KYAKKYAWAN ZATON DAMUKAYI MAKA DIKKO RADDA

mubarakmakwallah2
mubarakmakwallah2
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 07 October 2026 19:12:05 GMT
3372
837
88
366

Music

Download

Comments

issakabdou
issaka🇮🇹🇳🇪 :
yakamata ku nemi bahaushe ya sheikh
2026-10-07 19:24:50
5
khamisu21
k,y,c 99 :
my Allah bless you bro
2026-10-07 23:20:59
0
muhammadjafarnumber1
jafar Muhammed 💯❤️🌹🌹🌿 :
Ameen Suma Ameen 😭😭🤲🏻🤲🏻🤲🏻
2026-10-07 21:55:03
0
harunayushau2
DAN GIDAN BALIYO NE 🇳🇬🇳🇪 :
shifa bararoji wallahi bashi da amana kuma daman yanzu munsan asalinsu duka
2026-10-07 20:29:45
3
yah.allah.kakarbi
Oh! Allah Forgive Our Sins :
Amma Yana shaye shayeko?
2026-10-07 20:08:14
1
bashbashjfr
bash :
allahu akabar
2026-10-07 20:54:29
1
kingsubeb21
king Subeb 🇳🇬🇩🇪 :
Hausa Zallah 💪🏿
2026-10-07 19:28:54
1
kella.been
ZAYYANU AUWAL B N Y :
Allah ya Saka wa malam da alkairi Allah ya sa mudace amin ya Allah 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-07 21:02:40
1
85udu
USMAN DAHIRU USMAN :
Wato ni har yanzu abinda nake mamaki shi ne cewa da sukeyi wai laifin da aka musu ne suke ramawa.
2026-10-07 19:22:48
1
usman.rufai84
Usman Rufa'i :
gaskiya ne
2026-10-07 20:37:16
1
a.amaradirn
𝐀.𝐀 𝐌𝐚𝐫𝐚𝐝𝐢.𝐑.𝐍.4🫡 :
😏😏😏😏😏😏😏
2026-10-07 20:29:05
1
waleeyeemada
waleeyeemada :
Allah kyauta
2026-10-07 22:44:27
0
salisukhamisu3
salisukhamisu074 :
hausa zll
2026-10-07 23:55:10
0
abubakarmuhamm6674
abubakarmuhamm6674 :
allha yasakama stakaninmu daci
2026-10-07 19:21:42
0
ss.daura
SSDAURA :
Allahu Akbar gaskiya ita ɗayace, Allah saka maka da alkhairi ya ƙarfafa maka gwiwa akan gaskiya da riƙo da ita
2026-10-08 00:00:04
0
bbjiddah
IBN UMAR :
wannan haka yake
2026-10-07 23:06:07
0
fahatabdullahizgn
Fahat amaguwa :
Allah yasaka mana
2026-10-07 23:14:02
0
0.9.1.3.6.1.8.9.9.54
Sultanaskincare :
Gaskiyane
2026-10-07 19:53:31
1
muhammad.abdulmuha
Muhammad abdulmuhaimunu Idaho :
Ya rabbi kayimana maganin wadannan azzaliman shuwagabannin namu kawulaqantasu ya hayu ya qayum
2026-10-07 22:11:36
0
gadanga_gagagaa
twins2wins :
Amin ya Allah
2026-10-07 22:09:02
0
mikiya2634
Mikiya :
gaskiyane malam
2026-10-07 22:32:25
0
hasaanu8
HASSAN ABU-BAKR :
Allah yayi mana maganin su
2026-10-08 00:43:20
0
ibrahimusmanibra98
Ibrahimusman Ibrahimusman :
Allah ya Saka da alkairi malam
2026-10-07 22:23:31
0
muhammad.abdulmuha
Muhammad abdulmuhaimunu Idaho :
Amee ya hayu ya qayum 🤲🤲🤲
2026-10-07 22:13:01
0
usss333rhf
ABU ABDULLAHI :
allah ya yasaka mana
2026-10-07 22:50:08
0
To see more videos from user @mubarakmakwallah2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About