@hausa.netflix: #viral #kannywood

Hausa Netflix
Hausa Netflix
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 07 October 2026 19:17:39 GMT
34471
4115
47
213

Music

Download

Comments

ayusher602
Ayusher Royal Beadwork & Veils :
Wlh har naji wani Hawaye ya zubomin Allah ka nunamin wannan ranar da zanyi Aure na zama zuwa tagari 🤲🙏😭😭🥹❤️
2026-10-08 08:08:04
12
autarhajiyah
Auterh hajiyah :
shi wannan ah film bashi da aiki sai matar sah tah haihu
2026-10-07 22:05:28
15
hafsatuu56
Ajiya'sKitchen🍽️utensils kano :
Aka sake aka mana mutuwa bamu yafe ba
2026-10-08 07:01:56
6
aeishatu093
Aeishatu💕❤️ :
❤️❤️finally anfara daukar best film dina wlh kuna sani farin ciki da wannan wakar
2026-10-07 22:10:53
6
tymahabbah
tymahabbah :
muharraman junane ashe😂
2026-10-08 07:33:23
1
teemahabubakar18
temmahabubakar18 :
hausa film anchi gaba😂
2026-10-08 09:48:41
0
aydaah2
__Aydaah🫀🫧 :
Ni bazan kallah ba😏😏daga karshe su kashe mutum daya subarmu da heart attack 😂😂
2026-10-08 09:11:36
0
user30682952426150
user30682952426150 :
menake ganii😥🥺
2026-10-08 09:16:29
0
naget173
Naja'atu Adamu Bello :
sunan film din
2026-10-07 21:47:16
3
user1405477839445
Khadija💞 :
ansake film din ne?
2026-10-08 06:28:22
0
najnoor1619
Najnoor hijabs&more🧕🏻 :
Nifa soyayya ko zan mutu in dawo sai nayi ta😂😂
2026-10-07 23:05:42
4
hajara_thrift_abaya_kano
hajara_thrift_abaya_kano :
Meye na rike mata hannu😳
2026-10-08 07:22:56
0
luxuryscents11
⫷⭕❥⫸Jigawa Scents seller ⫷⭕❥⫸ :
😂😂Wlh yanxu nasan ana film 😂😂da iskanci akeyi ba film ba… maryam yahayya kuzokuga yarda ake film kamar reality
2026-10-08 09:27:09
0
sancheese76
sancheese :
Allah yasa ba wanda zai mutu a wannan.
2026-10-08 08:18:58
0
rukayyamusab7
champhakaley💞 :
Dan Allah kda kukashe mana ita wajan haihuwa pls RR production narokeku
2026-10-08 07:56:59
0
rukayyamuhammad981
Akayya :
saura inji anche wani ya mutu
2026-10-08 07:16:46
0
rabiatuabdullahi25
Abby cutie 😌 :
abegg ooo na qosa in kalla film din🥺
2026-10-07 21:51:27
1
aishamustapha2372
aishamustapha2372 :
anfarane please Dan Allah ☺️
2026-10-07 22:03:52
0
mmn.shuraihasalma
💞dheejha 🫶 :
oh ni dije🤔🤔
2026-10-08 06:17:24
0
hamidayusufgimba
hamidayusuf gimba :
don Allah meyi suna film din
2026-10-08 10:33:33
0
rahmatualhassan20
Mrs M 💦🥀 :
ka Aure kawai Sai kucigaba da yin komi bb laifi
2026-10-08 04:04:33
0
aishayola36
aishayola36 :
Dan Allah kar a kashesu su kam 😂🥺
2026-10-08 06:40:53
0
samha.bit.baba7
samha Bit Baba :
🥰🥰🥰
2026-10-07 19:20:12
1
abbagomancy10
Abba Gomancy10 :
❤️❤️❤️
2026-10-08 09:12:06
0
moumouni.moumouni33
ftm :
[Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant]
2026-10-07 22:18:13
0
To see more videos from user @hausa.netflix, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About