cikin izza muke fadawa duniya namu gwanin manzan Allah ne
2026-10-07 21:11:53
28
Umar A Yunus :
Kano ta manzon Allah ce (S. A. W) garin masoya ne kanawa, ta dabo tumbin giwa, yaro Ko dame kazo anfika, gari ba Kano ba dajin Allah, wlh allah sai sun jira (ba wai ko sun qiya bare sun yarda,kowane gari sai sun jira ).
2026-10-07 21:24:19
6
Adam ali :
Alhamdullah Allah nagodema dakayini a kano Alhamdullah Alhamdullah