@hausa_lyrics001: โค๏ธโ๐ฅ Masoyina, ban san yadda zan bayyana maka abin da nake ji ba, amma abu ษaya na sani: zuciyata ta daina ษaukar kowa sai kai. Idan na rufe ido, kai nake gani; idan na yi shiru, kai nake tunani. Ina sonka fiye da yadda kalmomi za su iya faษa. โค๏ธ #hausalyrics #hausasong #viralvideos #viral #lyrics @๐๐๐๐๐๐_๐๐๐๐๐๐๐ฅน๐ซง @๐๐๐ซ ๐๐๐ฆ๐๐ธ๐โค๏ธ