Alhumma bareek ♥️🥹 Wlhy naso book din nan yayi dadi,tace anhaifa Maka namiji ,sauranima a haifamin mace,tazo Tahaifa,Shima yakara cewa sai an kara Haifa masa namiji🤣🤣🤣 novel din nan yayi dadi sosai Allah yakara basira
2026-10-07 22:20:36
2
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-10-07 22:13:46
14
سليمان شبو :
☺️☺️allah ya kare sou nènè
2026-10-19 21:06:29
1
Hausa AI mini-series :
masha'Allah tag me next
2026-10-08 07:13:31
0
bebilo03 :
Daga ganin wannan drama din zata bada citta itama
2026-10-07 21:46:02
4
BS. BEELKEESOU :
let's go my zeee😂💃
2026-10-07 22:30:55
2
Saudatbinturajh :
Nice one. Next part 4,,plsss..
2026-10-08 19:20:48
2
righteous woman 🥀 :
shiyasa nakeson ki bakya kawo story din banza please tag me gor next time madam
2026-10-08 06:51:49
2
Muntahaz skin beauty&care💙SNG :
Lallai akwai cakwakiya nan gaba let's go 💃
2026-10-08 07:43:31
2
hassana Muhammad :
awwwn 🥰 Allah y Kara basira
2026-10-08 15:05:53
1
Zainab Ibrahim Adam :
gaskiya muna nishadantuwa allah yakara basira
2026-10-08 19:09:23
1
Oum_Ameer_Collections💙SNG🔷 :
lallai nadiya ta dauko ruwan dafa kanta 😂😂😂 mungode sosai Allah yakara basira
2026-10-07 23:38:45
1
Abba Habiba Maje :
pls next a yi tag din na
2026-10-07 23:03:45
1
Aifamz :
Kina bamu wutafa
2026-10-08 13:22:27
1
Hawa :
kina riwa laila 😂😂
2026-10-07 21:50:24
1
AISHA BSHANU TA FATIHU :
KEFA A LITTATTAFANKI BABU NA BARI
2026-10-08 11:20:08
1
Ameenah Ameenah :
next place Masha allah yayi dadi
2026-10-08 15:03:22
1
@maeeshar4 :
Masha allah
2026-10-08 16:34:37
1
Zainab Abdallahi :
gsky namesake ke ta dabban ce😅 I like this story please tag me next episode
2026-10-08 07:29:21
1
neerharl :
Dan Allah yasota yar kauyen nan sosai yajita kamar bai tabayin aure ba sister please
2026-10-10 16:09:05
1
Ummu aisha :
Muna godiya kwari Alla yakara basira 💗💗
2026-10-07 21:53:02
1
hajja Maryam duniyar kamshi :
Allah ya Kara miki basira da daukaka muna godiya sosai
2026-10-07 21:54:56
1
بصيره 🇸🇦✨💚 :
Asaka mana cigaban haduwar Qaddara please 🙏
2026-10-07 21:51:46
1
Kayanmatadotcom :
Lallai nadia na ruwa😂😂😂
2026-10-07 21:27:54
1
amina Muhammad Inuwa :
🥰🥰🥰 tabbb babba magana Nadia hk kike
2026-10-07 21:29:23
0
To see more videos from user @saraali57221, please go to the Tikwm
homepage.