@imamimamllaa: MATAIMAKIN SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR ILLELA HON. HABIBU ZUBAIRU YA KADDAMAR DA RABON TURAMEN ATAMFA GA DUBBAN IYAYE MATA NA MAZABU BIYAR DAKE GABASCIN ILLELA. Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Illela Hon Habibu Zubairu ya kaddamar da rabon turamen atamfa ga dubban Iyaye mata na Gabascin Illela dake kada kuri’a a dukkanin rumfuna (80) dake yankin na Gabascin Illela wanda ya hada mazabu biyar da suka hada da Darna Sabon-Gari, Darna Tsolawo, Garu, Gidan-Hamma da kuma Tozai. Angudanar da bikin rabon kayan ne a yammacin yau laraba a garin Tungar’Zango mahaifar Mataimakin shugaban karamar hukumar na Illela dake a mazabar Darna Sabon-Gari wanda ya samu halartar Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC na yankin a wani mataki dake kara tabbatarwa duniya Goyon bayan al’ummar yankin ga Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar a matasayin jagoran siyasa a yankin. Taron da aka gudanar a yau ya kara tabbatarwa da duniya cewa lallai Hon. Hon Habibu Zubairu shine kadai jagoran siyasa na Gabascin Illela duba da yanda al’ummar yankin suka amsa kiransa tare da mara masa baya a wajen taron. Tsohon Shugaban Karamar hukumar Illela Hon. Abdullahi Haruna (Radical) ne ya wakilci Shugaban Karamar Hukumar Illela Hon. Sirajo Shehu Maibala (S. Cover) yayin da tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC a Gabascin Sokoto Alhaji Usman Giwa Illela ya wakilci jagoran siyasa a karamar hukumar Illela Alhaji Muhammadu Musa (Sarkin Alaru) tare da kuma sauran jiga jigan jam’iyyar APC a karamar hukumar Illela da suka samu halartar taron. Imam Imam 📷 Sept 7th, 2026.

Imam Imam ❤️🇳🇬🦅
Imam Imam ❤️🇳🇬🦅
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 07 October 2026 21:44:00 GMT
2498
353
3
3

Music

Download

Comments

buhariadamu2523
BUHARI ADAMU :
2026-10-07 23:47:48
0
usman1225478
Usman Mohamed :
😁😁😁
2026-10-08 07:49:49
0
salim.ismail51
Salim ismail001🌎🕋😎✍️💣💎 :
😁😁😁
2026-10-08 14:33:25
0
To see more videos from user @imamimamllaa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About