Haka Nake Wasa Da Qanwata,, Amma Gsky Ni Sanadiyar Wasar Tayi Mugun Raina Ni☺️😂
2026-10-08 00:04:24
78
mommy Irfan🫶🌹 :
Allah sarki 🥺😭😭😭wlh yayana kullum fuskar sa ahade baya wasa da kannensa wlh har tsoro yake bani idan naga wasu suna wasa da kannensu kullum sai nayi kuka abun Yana damuna Amma yanzo alhmdllh Allah yabani saurayi koh ince Wanda zan aura Yana wasa Dani Yana daukemin duk wani abunda narasa Yana sani farinciki sosai 😭😭😭😭
2026-10-09 07:12:39
39
oyin💫 :
can you please be putting translation on your posts 🙏🙏
2026-10-09 11:10:18
18
Momi o g :
My love 🥺🥺
2026-10-16 15:03:20
0
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-10-07 22:07:29
142
MEENAL MAPO 💔🔐 :
Allah sarki naji dadi danaji sunana 🥹
2026-10-07 23:41:37
20
His queen :
I wish my brothers are like this 😭
2026-10-08 10:54:14
11
SIMPLE_MAN⚡️💫🦋 :
ina neman besty please 🥺
2026-10-07 23:38:11
9
USMERN😎✌️ :
My best content creator ❤️
2026-10-08 07:04:25
8
falalu comedian :
Inna masoya Annabi
2026-10-09 10:52:37
8
nana💕💞 :
🥺🥺🥺🥺duniya, allah ya banu irin yayahaka 🤲🏼🤲🏼🤲🏼
2026-10-07 23:36:19
7
🎶yareemerh🎶 :
Active
2026-10-07 22:47:19
7
BADAMASI LAWAL RADDAH :
kana burgeni wallhi
2026-10-08 00:01:57
5
ahmadisah5867@ :
♥️muhammadur ♥️rasulullah ♥️♥️♥️♥️
2026-10-08 01:03:29
14
Murtala Dan tunga :
wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏
2026-10-09 11:17:04
5
My💫TEA💫 :
sista
2026-10-07 23:39:49
7
꧁༺ إيبل طارقي 🎙️ أوفيسيل ༻꧂ :
ni wly abokina ka ne yake burgeni Yana yin abunsa kamar da gaske