Shifa legend baya daukar kiran mata idan yana kasuwa 🙌
2026-10-08 12:28:36
81
Engr. Isah :
waɗan da ba'a kira su ba akan lkc hakan ya nuna cewa samarin su suna da abun yi kuma sunyi focusing ne akan abun da ke gaban su domin gina rayuwar su...
wataƙila duk suna kasuwa sun shagala da harkon business ko kuma aiki, kuma ba hakan ne ke nuna cewa basa nuna damuwa ga ƴan matan su ba,No wannan ma wani abu ne da zaisa ta kara gane cewa yana da abubuwa masu muhimmanci a rayuwar sa domin cimma manufa mai kyau idan rayuwar sa tayi kyau itama zata zatayi kyau...😊
kiyi hakuri my love ❤️natafi filin ball ne am sorry kauna 💞
2026-10-08 16:32:24
12
zeeboy172 :
single life is the best
2026-10-08 18:42:55
2
Pinkish ladyyyyy💝 :
😢nima nasan saurayina bazeci gasar nanba koda nayi amma yana sona kuma dukda hka
2026-10-08 14:17:30
16
Sagiru mamuda :
WALLAHI NIMA HARYANZU BANNI DA BUDURWA ABOKAINA SAI TSOKANANA SUKE WALLAHI [Red heart][Red heart][Red heart][Red heart]
2026-10-08 07:24:58
9
CHETTÉ 1X ⚔️🇳🇪💯 :
kubiyu kunada saâ samarin ku suna aikin yi 🥰💪
2026-10-08 22:31:55
7
ibraheemyunuz :
The two guys irina ne wlh 😂😂, busy hustling
2026-10-08 07:51:40
11
Yusuf Umar :
muhamado rasulalahi
2026-10-08 17:48:57
12
🇳🇪🧚🏻♂️🐝🦋 :
Ni bani da saurayi bani da uwa bani da uba mutum 3 nasan bazasu bani kunyar wanan challenge dinba dan uwana da yar uwata da kuma kanina [Crying]
2026-10-08 16:38:22
12
Albulawy 👌🤓😎😒 :
ni a gare ni su dan da ba'a biyo su ba sune suka cinye gasar domin hakan na nuna samarin nasu na can wajen neman na auren su
2026-10-08 19:17:49
10
Cash__flow __Gombe 001 :
hhhhhhhhhhhh
2026-10-08 19:24:47
1
Sadam :
allah sarki maza kenan munachan wlh amma laifi daya zakamata kusamu masallata 💘🥹
2026-10-08 20:47:45
5
moïsse one1 :
duk wada batada saurayi tazo mu gyara nima banida budurwa😂😁
2026-10-08 16:54:28
5
RealDr. Naira :
This show true meaning of a man, he's on the verge of hustling to make a living ☺️☺️that's why and Both last girls are successful and are very soon to get married on my experiences
2026-10-08 00:26:24
8
🎀 Mai jiddah 🧕🎧🎀 :
Allah Sarki ni baneda saurayema 💔💔💔🥹🥹🥹🤧🤧🤧
2026-10-08 16:18:15
5
Cell me been adam jr🤫❤️❤️ :
Yanada aikinyi kenan kawai sister kiyi hakuri
2026-10-08 07:06:34
5
oussama mai hala ✅️🇳🇪 :
kina sona ne
2026-10-08 21:51:49
1
فخرالدين (أب شلخة) 🇳🇬🇸🇩 :
🥺🥺 عسلي تاني نهائي ما بتجاهل إتصالك
ولو كنت تحت تحديد السلاح
2026-10-08 22:34:01
1
To see more videos from user @mainat390, please go to the Tikwm
homepage.