@madubin.afrika: Cigaban tattaunawa da Abdulaziz Abzee, ga masu son kallon cikakken shirin lokaci guda, za su iya ziyartar shafinmu na YouTube Madubin Afrika domin kallon har ma da sauran shirye-shiryenmu na baya. @tiktok creators #madubinafrika #foryou #Africa #foryoupage #fypシ゚viral
Madubin Afrika
Region: NG
Thursday 08 October 2026 05:55:34 GMT
Music
Download
Comments
zeecollection🥰🥰 :
Allah ya tsare Naga ba mukuma allah kasa babu haduwa dasu cikin kaddararmu allah ya toni asirinsu yakawo Mana Zaman lfy akasarmu baki daya
2026-10-08 08:15:44
4
SA'ADU AHAMAD :
fes comment
2026-10-08 06:02:02
3
IMRANAAAAA :
ALLAH YA KAWO MANA KWANCIYAR HANKALI A KASA BAƘI DAYA.
2026-10-08 13:33:15
2
oum ihsan collection :
Allah yakare gaba muma Allah yakaremu
2026-10-08 06:30:37
2
m fari :
allah starenagaba
2026-10-08 13:07:55
1
bachir :
ameen ya Allah
2026-10-08 13:01:03
1
Nasiru Shagari :
Barka da Arziki Dan Hajiya, Allah ya zare gaba, Allah yayi muna tsari da waddanan mutane.
2026-10-08 06:06:56
2
yusuf dausayi :
Gsky garada allah yasa ake mutuwa wlh
2026-10-08 06:40:42
5
Usman Bala :
kai kai nigeria allah ya sa mudace
2026-10-09 04:21:53
0
ABU ZARA BUSINESS ENTERPRISES :
Munagodiya saboda Kuna wayar mana dakai
2026-10-08 06:05:40
2
Oum faruq :
2026-10-08 16:01:39
1
Ali Batoure :
mun goDe da hajiya
2026-10-08 12:35:11
1
Jamilu roja :
Allah yakara daukaka madubin Africa
2026-10-08 13:36:04
1
Zeenart Zgrma :
Allah ya kara kiyaye wa
2026-10-09 03:02:22
0
Queenteemah200 :
Allah yastaremu gaba daya
2026-10-08 14:35:49
1
umar,maaza :
allah
2026-10-09 00:13:35
0
Samee–collection313 :
Dan hajiya Barka da arziki
2026-10-09 00:17:07
0
A Hamisu :
wallahi abin ya taba raina Allah ya kyauta ga
2026-10-08 12:52:17
0
mnr :
in banda malam bahaushe mai ya haɗa driver da mata uku..?
2026-10-08 17:07:48
1
ibrahim yusuf002 :
kasha dakirk
2026-10-08 09:18:33
2
Suleman :
🥰🥰🥰🥰
2026-10-08 12:59:34
1
user8695587199373 :
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-08 06:21:22
2
usman.ango7 :
❤️❤️❤️
2026-10-08 06:20:47
3
illiayssou :
🥰🥰🥰🥰
2026-10-08 08:39:20
1
lawali zinder gida 🫡 :
🥰🥰🥰
2026-10-08 08:34:42
1
To see more videos from user @madubin.afrika, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.