@kabeerbeli_: Gayu, Juriya, da Tsaro a wuri guda! 💼✨ Intel Core i5 10th Gen • 16GB RAM • 256GB SSD. Wannan Surface Laptop Go Silver ɗin tana da FINGERPRINT don kare sirrin kayanka, ga Touchscreen mai kyau, sannan girmanta 12.4 inches ne kawai—ba za ta baka wahalar nauyi ba gurin tafiya! Maza ka zo ka mallaki taka kafin stock ɗinmu ya ƙare! 🏃♂️💨 DM us now to order! 📥 Muna aika kaya ko'ina a Nigeria. 🏢 Shagonmu yana No. 33 & 32 Shukura Plaza, opposite Khadija Plaza, Farm Center GSM Market, Kano. #kanomarket #surfacelaptopgo #kanostate #businessinng #laptopshop #foryou #trending