A ganina, duk macen da take shiga kitchen tana girki, tana ƙoƙari ta ciyar da iyalinta, wajena Chef ce. 👩🍳❤️💃
Kuma idan ke mace ce da kike son girki, kina shiga kitchen kina gwadawa, kina koya, kina ƙara ƙwarewa… please own it! Call yourself what makes you happy. 👩🍳💃❤️To all the amazing women in the kitchen — I see you, I celebrate you, and yes, in my eyes, YOU ARE CHEFS! 👩🍳❤️💃🔥”
2026-10-08 11:50:18
132
Aisha Muhammad :
where is chef Amors😂
2026-10-08 11:33:59
8
يوما زينوبا✨ :
Chef is not just a name you give yourself because you can cook. A chef is a trained professional who has learned the skill and gained experience. Cooking makes you a cook; proper training, knowledge and experience make you a chef. Respect the title
Wanda basa SA chief suna girki Mai keu sune masu
sai kuma Wanda sunkai kuma sun saka
2026-10-08 11:16:47
28
Fatima’s diary 🌺 :
The best ta danko mana magana
2026-10-08 09:57:36
51
Muneesa💋 :
My love ba cefs ba shef (chef)
2026-10-08 12:07:23
1
🧑🍳CHEF MEELARH ADAM☑️ ⫷⭕❥⫸ :
Banji komai ba breakfast dinnan naki kawai nake kallo
2026-10-08 11:31:50
25
Chef meeno of sokoto :
Qawata kibarta qawae, ganin taqai tafi kowa, iyawa kuma ni Bnga wani special abu da takeyi bah
2026-10-08 10:38:43
20
Jiddah’s kitchen 👩🏼🍳 :
Yes you’re right Wlh
2026-10-08 11:49:19
3
Mom Ramadan 🦋💝 :
Koni da nake zaune a gidana ina girki sunana chef 🧑🏽🍳 😅😂
2026-10-08 13:31:24
5
thebistro.ng :
Ayi food competition mana aji taste na abincin kowa 😂😂😂😂
2026-10-08 11:08:30
8
Zara Alim Bakari :
My sister you’re indeed the best❤️
2026-10-08 11:39:22
3
ساره،💫🌹💫 :
wai dan Allah wace ta faɗi hakan
2026-10-08 11:37:48
8
Billy's snacks and more :
wlh hakane ni a guna indai kin iya girki ai ke chef ce
2026-10-08 12:02:06
5
samzarh :
Muma dai don bamu gadama bane da tuni munzama wasu wlh tun a cook pad fa Wlh Kai jamaa
2026-10-08 09:52:22
10
zafalshoe.ng :
Kai @thebest_kitchen wlh kin hadu
2026-10-08 11:08:58
1
mu_aas 🇳🇬🇧🇩 :
dole nayi following dinki 🥰
2026-10-08 11:42:38
1
Her :
I thought I was the only one who felt what she said was wrong
2026-10-08 12:51:16
1
LeemartCuisine :
Kaji maganar Hankali 🙏
2026-10-08 10:58:42
5
Fatima’s diary 🌺 :
Hmmm barsu en Adam me manta baya
2026-10-08 09:58:21
6
فاطمة :
Allah miki Albarka The Best Habibty! Kullum abun mamaki yake bani idan naga suna irin wannan maganar… agabanmu duk suka zama abunda suka zama a yanzu amman sai kiga wata tazauna tana magana kamar da iyawarta tazo… Allah ya kyauta.
2026-10-08 10:01:41
5
fatynmama :
Allah ya miki albarka Wlh wannan magana Taban haushii 😂
2026-10-08 09:34:51
14
Zajbite&more :
Gsky mai daci
2026-10-08 09:50:05
5
ayush flavour 😍🥰 :
Beside akwai Wanda yasayamaka waya ko yakomaka yadda akerike wuka ko wani Abu a chikinsu Babu so Babu Wanda ya isa ya fadamaka Mai zakayi a chikinsu wlh mundade Muna gwagwarmaya tun a cookpad muke tare da wata acikinsu Wanda a yanxu tazama One of the best chefs dinsa mukedasu a arewa Amma kodawasa Bata tuna Wanan lokachi damukayi da ita abayan I start my own when I was in Jss one nake cake wanda alokachin ma cake din Kanda 20 naira ake saidawa with Mama's helping hand. alot of memories da kwakwarmaya and certificate sanan kawai rana daya wata tace wai Kai baka chanchanti wanan sunanba to hell with maganganun banzansu😏
2026-10-08 09:43:22
14
Thelazykitchen👩🍳 :
Kuma fah suna manta cewa daukaka kuje dance dole ka sauka watarana Allah ya sa mu dace
2026-10-08 10:14:03
8
Lafia Finds 🛍️✨ :
Allah dai yasa mu dache
2026-10-08 09:35:16
8
To see more videos from user @thebest_kitchen, please go to the Tikwm
homepage.