@yakubumohammed_: Zubaida da Balaraba saga continues... 😂 ALLURA CIKIN RUWA SEASON 6 Da sunan Allah mai rahma mai jin kai Allura Cikin Ruwa Season 6 zai fara zuwa mumu ranar talata mai zuwa 13th October 2026 a YouTube channel mai suna Yakubu Mohammed 2effect Tv da karfe takwas na dare 8pm. Allah ka bamu sa'a. Allah ka iya mana. #alluracikinruwaseason6 #lovars #kannywood_exclusive #fyppppppppppppppppppppppp #shirutarabakadakowalafiya⭐️⭐️⭐️
yakubu mohammed
Region: NG
Thursday 08 October 2026 09:42:56 GMT
Music
Download
Comments
🦋🕊️🦋 :
Allah yabani mata irinsu zubaida da balaraba
kishi iya kishi ba boka ba malam
2026-10-08 10:57:35
158
Lady_zee :
wallahi Balaraba ta fi Zubaida baki
2026-10-08 10:54:31
80
Dambun kaza by Esha 🐓🐓 :
Zama Kamar na arziki 😁😁
2026-10-08 10:27:59
54
safiyya yar aunty :
fada me aji kenan 🤣
2026-10-08 10:44:33
17
Kareemah dabo :
Wlhi saboda draman su nake kallon film dinan 😂😂😂
2026-10-08 11:20:57
15
Zee sarki :
Gidan bala’i
2026-10-08 10:56:43
14
CHEF HAUWA NURR :
Damuwa tah a siya samosa
2026-10-08 10:22:01
16
Mrs Arewa💙💃 :
A wace Tasha sukeyi Dan Allah
2026-10-08 11:16:43
16
user4178955776966 :
Allah kabani miji nagari
2026-10-08 11:03:20
14
Abeesha modest fashion26 :
Akwai shagali💃🏻😂🙌🏻Zamusha kallo
2026-10-08 10:29:24
6
prince fulanee :
Kai hhhh balaraba duniya babu tsoro babu shakka
2026-10-08 10:51:36
11
SURAYYA ESSENCE :
Kashhhh wannan gidan ko 😂😂😂😂 is given me joy🥰🥰
2026-10-08 12:37:52
2
ABBA—H.O.D :
Another banger kehhh can’t wait 💃💃
2026-10-08 12:10:43
3
Zinniee's secret :
Ana kitimirmira
2026-10-08 17:21:33
1
El salees :
[Heartwarming][Laughing]allura gidan hadi[Laugh approved][Laugh approved]
2026-10-08 11:53:15
1
maryam khairu :
Su balaraba pah ana shaani 🤣
2026-10-08 10:47:12
4
Jannat🌹🌹🌹 :
Darrrrr😅
2026-10-08 13:44:19
1
deejay :
can't wait
2026-10-08 12:06:44
1
mama Naima ❤️❤️ :
Tawa balaraba
2026-10-08 10:31:19
5
MRS AHMED :
balaraba tasare
2026-10-08 10:24:32
5
Abubakarumar8813 :
Gaskiya za a musha kallo wlh 🥰🥰
2026-10-08 09:54:08
15
Bein_maleikh :
Yaushe za'a dawo ne
2026-10-08 10:52:47
14
MalcoinsEverythingUnique :
wannan biyun oh Allah😂💔
2026-10-08 10:32:43
5
Nusaiba Yaqub :
wannan Karan inaga balaraba za,a bawa capacity season din nan 😂
2026-10-08 11:15:28
7
Jiddertulkhair🥰 :
Kai jama aaaaa🤣🤣🤣
2026-10-08 10:09:05
5
To see more videos from user @yakubumohammed_, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.