Allah sarki rayuwa !😭22k kudin kasar kashi wlh ta isheni nasai shinkafa kwano hudu da wake kwano daya zanci nida yara na tsahon sati biyu,allah ta ala yayimana arziki mai amfani hajia allah ya kara budi na alkhairi
2026-10-08 11:21:48
166
abubakardandee :
Wallahi sai Allah ya kamaki
2026-10-08 18:06:32
40
mai_abunmamaki :
Toh Aradu a buhu zan saka hege na hau mota naje na Wullar da hege😅
2026-10-08 21:39:32
29
humy@#2006 :
na annabi yamin like
2026-10-08 18:51:04
81
Hadeeyah🍂 :
Use garri is more better Wallahi, na dade da Dena siyan litter sand
2026-10-08 17:44:53
5
Beeybah🦋 :
This is interesting 🥰
2026-10-09 10:39:33
1
Zeenat❤️🌹🎀 :
Wannan kasar ai tsaf zan saka mata madara in shanye 😂😂😂
2026-10-09 10:17:51
14
KHADIJAT Arah 🦋♋️ :
Try using gari
2026-10-08 22:45:12
2
Real Tj Yb :
Wanda ya tsaya ganin bayyanar luna yamin like😂
2026-10-09 10:35:27
31
Ahmad Hambali :
You can use garri
2026-10-08 13:42:21
48
𝓘𝓫𝓻𝓪𝓱𝓲𝓶 :
Allah baya barin mutum ba aikin yi 😁
2026-10-08 14:10:59
28
H 🌸🥰 :
Luna Kamar Aljanii don muni 🥺😅😂
2026-10-09 09:16:14
17
Oum Zarah 🥰❤️ :
Ikon Allah. Wani na Neman garin masara.
2026-10-08 16:42:56
17
tytymah🥰 :
wai menene amfanin siyan irin wnn magen🥺
2026-10-09 10:27:21
5
ARFAT MAKE OVER :
Gaskiya ne Allah baya barin bawa babu ayki 😂😂😂
2026-10-08 11:09:21
13
bakori_royal_textile :
This cat Dey flex o😂
2026-10-08 20:28:55
8
To see more videos from user @beautywalletspa1, please go to the Tikwm
homepage.