Wlh Bahaushe ko bazai iyaba sai nazabai Saboda yanzu nariga naquna wlh Na ajiye aqidanci yanzu nakama Qabilanci Har iyakar Raina💪💪💪💪😎
2026-10-08 13:41:17
28
raamils :
The Hausa Zalla da Fulani Zalla zasu ci kaniyar su ai in Tinubu ya dawo 🤣. Ai wannan ware kai da sukayi kawai sun ba Tinubu automatic ticket ne.
2026-10-08 11:47:43
13
Useey264 :
kabila daya bata kawo shugabankasa a nigeria
2026-10-08 14:09:39
9
Uthman Ibrahim Ajiwa :
Ai wlh atiku sai dai ya mutu amma agwai ya gama mulkin Nigeria
2026-10-08 22:31:50
11
Mbr :
Atiku harya mutu bazeyi mulkiba insha Allah 🙏
2026-10-08 11:42:28
19
zangina isiyaka :
hausawa zallah namu lokaci yayi kusa
2026-10-08 13:16:21
13
sulaiman :
gwara kowa ya rasa damu dasu wallahi , atiku ze wahalar hausawa tabbas 💯
2026-10-08 11:57:42
11
Usman Rufa'i :
Hashimu in sha Allah naka sai naka
2026-10-08 13:13:07
10
Shamsuddeen.civilian🧊 :
idan ALLAH yayi lamarinsa
2026-10-15 09:49:54
0
BABBA 99% 🔐😎🤏 :
Hausa Zallah Nigeria sai gbenga hashim insha Allahu
2026-10-09 08:14:03
8
ibrahimisyaka610 :
hausa zallah
2026-10-14 11:44:38
3
Musa abdullahi :
mudai munce sai Dr hashim
2026-10-08 13:56:56
10
Yaron Hausa KT :
hausa zallah insha Allah
2026-10-08 11:40:17
9
m inuwa wadal haoussa :
Hausawa gaba gaba
2026-10-08 11:32:52
8
umar saminu dra :
sae gbenga hashim
2026-10-08 16:01:56
5
musa Aliyu :
hausa zalla
2026-10-08 23:09:21
5
Ubaidullah Yunus Korau :
Hausa Zallah
2026-10-08 12:10:28
7
baban rehana🇳🇪🇪🇹 :
hausa zalla insha Allah
2026-10-10 20:49:43
3
Adda'u44 :
Nima al'mustafah shine wanda nake so kuma insha Allahu zai nasara saboda shine naga yana nuna kishin al'umma muna goyon bayan sa Allah yasa ya zama al'khairi a garemu 🤲🤲 Ameen
2026-10-15 18:05:52
2
Usman Dan hausawa :
hausa zalla in sha Allah
2026-10-08 21:14:58
2
@basharabubakartangaza1234@gma :
hausa zallah insha Allah bagudu baja dabaya
2026-10-09 08:02:13
2
Muhtar Sallehu Hausa Zalla :
in sha Allah hu Hausa Zalla wallahe
2026-10-12 06:30:04
2
محمد :
يجب على شعب الهوسا ان يستيغظ قبل فوات الأوان والاسيدفعوالثمن غالى يجب شعب الهوسا ان يصوت على هاشم مهماكان الثمن
2026-10-08 12:39:58
4
Dan yabo nasarawa :
mu NE hausa zalh tabbas
2026-10-08 12:15:23
2
To see more videos from user @yiachannel, please go to the Tikwm
homepage.