@hakilu.sulaiman4:

autan mabiya qur anin duniya
autan mabiya qur anin duniya
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 08 October 2026 11:49:35 GMT
104021
11558
609
3196

Music

Download

Comments

dowajumso43
Dowajumso :
Allura ta tono galma
2026-10-10 05:48:06
0
asadeeq24
A,sadeeq🇳🇬 :
Ni fa ana raban Hankali wallah yau nine Izala gobe tijjaniyya gobe Qur'aniyyun Amma ni Hujjar kowa na ke bi
2026-10-08 16:40:37
34
muhammadubuhariis
emire :
nikan meyasa babana yasamin sunan buhari nanne?
2026-10-08 13:19:43
42
sulaimanrigimalit
Sulaiman Gwaska001 :
ALLAH KASINEWA KALAKATO DUK WANDA BAICHE AMEN BA ALLAH HADASHI
2026-10-08 20:36:15
13
zubeey932
itz zubeey cr7 👍 :
nima banyarda da ko daya ba
2026-10-08 15:01:25
14
umaryusuf413
Umar Farouq :
nifa an rikitani wlh na fahimci kamar bukhari da Muslim sun canza addinin sabani wanda annabi da sahabai da tabi,ay sukayi
2026-10-09 07:32:02
15
realameeyn.ko
Real Ameeyn Koki :
ikon Allah gaskiya a fili,Allah ya kara maka lfy, da nisan kwana.wlh na Dade da wannan tunanin,anbar malaman musulumci na gaskiya, Ana ta kame kame.
2026-10-08 14:35:15
16
ousseinio
ousseini :
gaskiya wannan malami Allah ya sakama da gidan Aljanna
2026-10-08 16:30:08
13
alishow48
Ali Show :
ay chine prof maqari yayi magana a hadih yace zato ne
2026-10-08 14:15:14
20
moudashiryahaya
Moudashir Yahaya :
yaufa naga malami na Allah me fadar gaskiya
2026-10-08 13:50:52
24
degallantpetroleu
De Gallant :
Masha'Allah! Masussuka aikin ka yana kyau, Allah ka fito da Sheikh Abduljabbar Ya kamawa masussuka.
2026-10-09 05:44:55
7
dan_africa4
🦅 𝐃𝐀𝐍_𝐀𝐅𝐑𝐈𝐂𝐀 🌍 :
Gaskia kenan, Alhmdlh
2026-10-08 17:08:58
8
zakariayaou24
maradi614 :
gaskiya tayi halinta
2026-10-08 14:07:17
13
abdoulkarim.djadi
Abdoulkarim Djadi abdou :
wallahi summa tillahi ayaw najima banji dadi irin yawba
2026-10-08 18:41:31
10
bnhashimusokoto
abdurahaman fadimiyya :
kaji maganar gasiya Allah yaqara lafiya baba 🙏🙏🙏
2026-10-08 16:21:12
13
abdulhadiaminu8
HADI_MAKANEXA₦ DKG :
alhmdllh Masha Allah Allah ubangiji mungode Sannan bata hana zuwa
2026-10-08 20:42:08
8
usersurajolawal428425971
surajo lawal :
Mungode daqarin haske
2026-10-08 15:45:21
5
ahmadwundo
ahmadwundo :
malan ubangiji Allah ya sakamaka da alkhairi kafadi asalin gaskiya
2026-10-08 21:26:54
6
alishow48
Ali Show :
allah saka da alkhairi
2026-10-08 14:14:26
7
naziruisha3
NAZIRUISAH HUZLAR :
2026-10-08 14:57:15
10
awal.sarki.guidan
Awal Sarki Guidan Fako :
da yau dan darikane yayi wannan magan ganu da Duniya ta hargi ce
2026-10-08 16:17:43
5
aliabubakar3363
[email protected] :
Alla yasaka nagude ❤️🙏🤙✅💘💝
2026-10-08 12:49:10
8
yu99shau
yushau muktar :
wallahi malaminnan ayimasa ritaya
2026-10-08 21:45:11
7
user3594559337165
user3594559337165 :
kaikai Allah yasa mugane
2026-10-08 14:36:15
5
yushauabbas817
Yushau Abbas :
Allah nagode Maka daka karbi addu,ata
2026-10-08 19:29:07
8
To see more videos from user @hakilu.sulaiman4, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About