@sunnah5264: #creatorsearchinsights😱 ME YA FARU BAYAN HUDHUD YA DAWO DA LABARI? Annabi Sulaiman (AS) ya aika da wasiƙa zuwa ga Sarauniyar Saba… amma abin da ya faru bayan haka ya zama babban darasi! 😳 Sarauniyar ta karanta wasiƙar, ta nemi shawarar mutanenta, sannan ta aika da kyauta zuwa wurin Sulaiman (AS). Amma shin ya karɓi kyautar? 🤔 🔥 Kalli bidiyon har ƙarshe domin jin abin da Annabi Sulaiman (AS) ya ce! 📖 Suratun An-Naml: 27–37 💬 Ka rubuta “Subhanallah” idan ka koyi sabon abu. ❤️ LIKE | 🔄 SHARE | ➕ FOLLOW domin Part na gaba. #AnnabiSulaiman #Hudhud #SarauniyarSaba #TarihinAnnabawa