Allah Ya ƙara miki lafiya, tsawon rai da albarka, Aunty Eshert. 🤲❤️Allah Ya ƙara miki arziki da dukiya mai albarka, Ya tsare ki daga dukkan sharri, Ya biya miki dukkan buƙatun zuciyarki, Ya kuma sa farin ciki da kwanciyar hankali su kasance tare da ke a ko da yaushe. Amin Ya Rabbal Alamin. 🤲
2026-10-08 16:43:00
5
najib mai alawiya :
ba abanza naji inasonki ba a she🥰🥰🥰
2026-10-09 21:48:51
2
Saidou Idrissa :
s a w
2026-10-08 18:22:44
3
Anas Buhari :
Allah yabarmu da annabi
2026-10-08 21:37:50
3
Abba Umar dan manager :
labaika ya rasulullah ❤️Allahumma salli wasallim alasayyidina wanabiyuna Mohammad s a w 🤲