@arewa24: Aisha kenan matar Engr Sunusi a sabon shirin Badariyya! Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand, sannan ku danna mana subscribe a Youtube domin ku sha kallo! #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
AREWA24
Region: NG
Thursday 08 October 2026 14:49:01 GMT
Music
Download
Comments
Shamsudeen :
I miss my city
2026-10-08 19:26:08
0
Isah Muhammad bello :
Sokoto to the world
2026-10-08 19:41:46
0
🌟ABDUL STAR FAKKA 🌟 :
Masha Allah i love my city sokoto state 🥰
2026-10-08 18:43:20
3
Abba 2sk🤠 :
Sokoto gida ❤️
2026-10-08 16:49:26
14
emsskid :
now you're talking
2026-10-08 17:19:21
0
makamee :
Don allah ayedani
2026-10-08 16:41:30
0
Abd0ulMajid :
Am from Mabera🥰
2026-10-08 17:23:55
1
zaynabflamingo :
Haba Ashe tamu ta shiyasa aketa izo muna 💃🏻💃🏻 sokoto to the world 💃
2026-10-08 19:11:34
1
ALHJ YARO INTERIOR DESIGN :
nabi sokoto da gudu
2026-10-08 18:11:19
1
Usman MD :
Sokoto gida Allah ubangiji Ka daukaka wannan garin namu🙏
2026-10-08 16:51:30
2
Haphserth :
Ai dolema mu yan Sokoto mu kalle film inga
2026-10-08 20:12:27
0
SOKOTO GIDA :
Sokoto gida yasin
2026-10-08 19:26:38
0
Asayaya Jigawarapper :
oh God
2026-10-08 15:47:25
0
jamilu ummaru danmade :
sai da ke
2026-10-08 18:08:24
0
Gaskiya Zallah :
Takuta Tamuta Wallah 😻😻
2026-10-08 18:07:42
0
SIR _____LAWAN :
Sokoto birnin shehu gida
2026-10-08 18:01:58
0
Dogon Sarki👳 :
Takutaha 👍 za'ayi?
2026-10-08 17:26:54
0
Umar Yusuf :
sokoto 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-08 18:06:23
0
Sir 🇳🇬 Jameel 🕋 :
24
2026-10-08 16:28:10
0
MAMAN NAMANXO KAYAN MATA :
ai tamu 🥰🥰🥰😂😂😂
2026-10-08 16:20:31
0
𝐂𝐄𝐎~𝐋𝐀𝐌𝐈𝐑𝐀𝐉 :
Ai tamuche Arewa24@😂
2026-10-08 16:45:21
0
abubaka 08101274175 :
Aslm
2026-10-08 19:52:01
0
001_dan_sokoto :
Sokoto digs
2026-10-08 17:07:35
0
Bello Suleiman :
barka
2026-10-08 17:46:41
0
abdullahiibrahimjallaba :
Arewa 24 tamuce😂😂😂
2026-10-08 14:52:31
0
To see more videos from user @arewa24, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.