@nakutamaquranizallah:

Na Kutama Qur Ani zallah
Na Kutama Qur Ani zallah
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 08 October 2026 16:47:15 GMT
76236
5885
228
629

Music

Download

Comments

user2782410618574
Haji Auwal :
wlh ni masu musu kabbara sunfi bani mamaki
2026-10-08 21:58:14
28
cillumanda2020
danmanda2000 :
Mai gemu ina da tmbya na farko wace ayace tace karama bayan kasha axumin 2 xuwa ga uban gidanka akara mana bayani cewa idda naji yace wata ukku Kuma banji ayar ba nidai dalibin ilimi ne nagode
2026-10-08 19:08:11
5
mahmudtaanu
mahmudtaanu :
DAGA ENA KASAMU WANNAR BAYANIKA DOMIN BABUSHE A QURAANI
2026-10-08 21:41:47
8
usman.sani017
JIYA :
tambayata shine wai kur ani suke tuhuma kokuma me suke nifi
2026-10-09 10:03:22
2
abdullahimhdbabani
babani :
alƙur'ani littafin masu hankali
2026-10-09 06:38:41
20
brabiu1
Brabiu :
Dalla gafara dawani gemunka.
2026-10-09 08:43:00
2
shuaibu_dearmama
shuaibu-abdullahi :
to ai haryanzun Babu amasa
2026-10-11 08:41:26
1
abdulsimpler20
Ãbdül'mütãllìb :
Kur,ani ya cika cif munyi imani dashi wajen ibada
2026-11-15 11:17:13
2
zuqurana
Zukurana zukurana :
Allah ya kara hasken zuciya
2026-10-10 05:16:05
2
abdullahi.buhari22
Abdullahi Buhari :
izala Gidan iskanci Taron jahilai 🤣🤣🤣🤣
2026-11-10 13:44:04
1
nasirumar89
nasirumar89 :
subahanallah waicewa yakeyi zaibarshi dapar,ani sabidashi bayatare dashi subahanallah 😭
2026-10-09 11:59:17
2
zambaabubakar
zambaabubakar :
Quran ce,hakikan gaskiya ba karya ba zato
2026-11-14 14:29:47
1
usmanumar2908
Usman Umar :
kabanitausayi nashamaihankalinikai qatodakai ammabalissafi
2026-10-09 14:13:51
1
belloahmad956
Bello Ahmad :
Masha Allah Allah yasaka d alkairi
2026-10-09 07:36:31
2
user711697528441
rabiu murtala kargi :
yayi na, am
2026-10-08 20:24:27
1
abdoul.razak8550
abdoul razak :
masha allah
2026-10-09 02:29:08
1
user2265348658850
BASHI S FADA :
Allah Yajikan Malan Yahaya Masusuka Amin
2026-11-11 22:16:48
1
nuraddeen488
Nuraddeen :
nagode mlm masusuka
2026-10-08 23:43:04
1
sadimidris
BA TIJJANEH :
Dan Allah kuturawa musussuka. ko Allah zetemakemu yasamasa suna
2026-10-09 14:29:15
1
abdul.sgee
Abdul sgee :
Wanna bayanin kuma da yakeyi a ina yasa mota
2026-10-09 11:52:37
1
auwal.isah.aliyu7
Auwal Isah Aliyu :
Kai malam amma pa Wllh mun ma Dariya Wai Kai professor ne ko
2026-11-05 22:25:42
1
musabsulaiman6
Buuzage :
Aka amsa 100 ma
2026-10-16 23:34:17
1
abu.muhammad5806
Abu Muhammad :
aikuwa kubarmu da alkurani mu ya isarmana komai.
2026-11-24 04:25:31
0
abdulwahabumhami2
abdulwahabumhami2 :
2026-11-21 06:55:27
0
abubakarmunkailad
abubakarmunkailad :
alla sarki mutm abin tau sayi
2026-10-08 16:54:51
0
To see more videos from user @nakutamaquranizallah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About