@mosewu.tv: Idan ka gyara gidan mai gida kafin ka shiga ciki, bayan ka gama gyarawa kuma mai gidan ya ce yana son a mayar masa da gidansa, me za ka yi? #arewapeopletiktok #nigeriapeopletiktok #northpeople #funnyreels
nataba kama daki haya. nayi sabon fenti sama da bango .kawai sai yaran mai gidan suka fara maganganu. karshe nima shekara yakare sai akace zan tashi. mace bada muwa. nashirya nayi parking kaya cikin dare na koma wata anguwa. na dawo da conderm black oil nidai abokina muna shafawa ajikin tsumma muna goge bango wlh saida muka yiwa dakin muguwar illa.sanna na blocking lambarsu na kulle na bayar da key a ajiye musu.