@uzee371: mu rijalu foundation muna alfahari da irinku 💫🌝.#hausa #fypシ゚viral #hausatiktok #hausaquotes #arewa__tiktok

꧁༒Uztaz༒꧂
꧁༒Uztaz༒꧂
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 08 October 2026 17:45:10 GMT
90345
10437
112
816

Music

Download

Comments

surajdutse
suraja muhd duste :
Munji dd wayyo
2026-10-08 21:30:46
8
drmamcy
Dr Mamcy Gardo 💕 :
Uhm banda rijalun yanzu
2026-10-09 18:09:12
4
nrsbash10
Nrs Bash@10 :
mu zamuyi miki kayan daki idan aurenki yatashi 💃🤸🫡
2026-10-09 15:40:33
4
tpl.a.suleiman
PENDING TPL. :
kaiiiii a nemomin Numbern yarinyar nan
2026-10-08 21:31:37
5
distingush1
Distinguish 1 :
Nifa idan beb dita tace kirani bayan munyi fada wallahi kara santa nake kuma kan mu gama waya saena bata hakuri
2026-10-09 07:40:53
7
senapply
Cmrd. Usman Kumo :
Yarinnya Allah ya miki albarka. Allah ya hanaki ganin takaici a rayuwa. Iyayen ki Allah ya musu albarka.
2026-10-08 21:16:02
4
autan_iyah
Ghaxali omar Gtown :
kai wannan tagama lpy wlh [Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-10-09 08:09:52
1
mahaman.sani.dan
Mahaman Sani Dan Kassou :
ku nemo man account din yarinyar nan dan allah
2026-10-09 05:05:22
1
sardauna641
Sardauna :
zakiyi albarka 🙏
2026-10-08 21:46:49
1
abbahalilu6
Abba-Washa :
Muna Alfahari da wannan yarinyar
2026-10-09 10:04:49
1
real.mayee
Abbakar sadeeeq :
gaskiya kina da babban tunani shehiya muridiya
2026-10-09 01:14:36
1
sadiqm168
AbubakarSadeeq :
Gaskiya dole muyi alfahari da wanna baiwar Allah good bless you sis
2026-10-10 06:31:38
1
zarmajr0
zarmajr0 :
muna alfahari da ke
2026-11-21 11:31:46
0
mkalamullah2
M, kalamullah zage :
lujalu na Al'fahari dake, Nisa'u kuma Bamu sa ni ba
2026-10-09 10:59:34
1
muftahu.halilu.shu
muftahu halilu shu'aibu :
Wllh kuwa muna alfahari dake
2026-10-08 19:30:54
0
mdbcollection
MDB Collection :
Dan Allah kunemo mana ita 😃
2026-11-04 21:18:56
0
mrsabdulgman
MrsAudu.Gman :
hahaahhahahaaashahhahahhahahhahahshahahhshahshshhahahahhhhhhhahahahhahahahahahahha
2026-10-09 08:10:35
1
xeecoracy
Ashir Garba :
mu rijaluuuu muna alfahari da ke aradu
2026-10-08 20:11:56
1
naaysha0
angon aisha :
a nemomin ita akwai gurbinta a gidana cikon na hudu
2026-10-22 12:20:05
0
aminuahmed475
💥little bobo👌 :
tabbb wlh wani dan uwan namune yashiga lamarintah🤔
2026-10-20 06:03:12
0
ausaf55
Ausaf Luxury & Empire Lace💐 :
god go bless u
2026-11-25 11:42:36
0
mukaddasuismail93
Mukaddasu Ismail :
abokina ga matar aure fa...
2026-11-26 19:46:12
0
s.a__barde_textilex
s.a__barde_textilex✅✅ :
gsky f
2026-10-21 01:14:03
0
idrisshehuabbas
idrisshehuabbas :
a nemo account number din yarinyar wlhi
2026-10-30 16:33:26
0
shamwilu96
shamwilu habibu :
gsky yRinyar nan duniya ce wlh ta birgeni sosai Allah yabaki miji nagari
2026-10-08 20:22:16
0
To see more videos from user @uzee371, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About