@zaidu.abaya: @Useey caps textiles

Zaidu Abaya
Zaidu Abaya
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 08 October 2026 17:56:40 GMT
12373
2189
42
82

Music

Download

Comments

muntasir.idris
Muntasir Idris :
Masha Allah you’ve got our point
2026-10-08 23:22:09
0
chef_hauwanurr1
CHEF HAUWA NURR :
Nii damuwa tah a siya samosa😩
2026-10-09 08:46:35
2
azcomputerskn
AZ COMPUTERS✅ :
Allah yakara ma basira wannan program naka Yana ba da ma'ana sosai sai dai fatan Allah yasa in mutum yaji yayi aeki dashi tsakanin yaron da uban gida.
2026-10-08 18:16:57
3
ameer.aya.clothing
ameer aya clothing :
Aslm oga nikuma matsala ta shine ina koyan aiki a shagon amma yace ba freedom sai dai akara bude wani kuma mun sa maishi mun zauna akan kudin daya ke bamu baya isan mu yace muyi hakuri zuwa gaba shine in antashi aikin shago ina ansan aikina in yi agida kuma shima yace indena shine naki denawa nakeyi amma bai sani ba amma yace inya gano za musamu matsala kuma gaskiya akwai nauyi a kaina mahaifina baida karfi dan Allah aban shawara akwai sunce in rabuda shi wani ma yace mun zaiban. Aran kudi bude nawa sabo da ya taba bani Aron har nasiya keke kuma na mayar mai Dan Allah ya zanyi
2026-10-09 07:27:52
0
abu.nasirr
Abu Nasir :
Alhmdllh 🙏 ni Dai wlh ina neman kudi sosai Amma har yanzu ba na da Uban Gida ake cewa ko Mai gida
2026-10-08 18:13:30
3
abuhusna88
Mustapha :
Nifa Ale zaidu ba,inda gabirgeni sedanaji kafadi wani kudirina dakache intsarinka beyiminba muraba najidadin wannan maganar dikwanda tsarinsa yahadu danawa rabuwa nake dashi
2026-10-08 20:01:44
3
abdoulsalam_01
Abdoolsalam :
Kai kafi kowa sanin daidai neh?
2026-10-09 05:09:50
1
ashirubiziglobalentreps
🅰NNASEERRY :
Zaidu waazi abaya
2026-10-08 20:46:06
1
ango1123
hassanmusa6223 :
allah kara lpy voga
2026-10-09 11:00:13
0
_abba_foods_nig_ltd
Muhammad Ali Optimistic :
jazakallahu khairan
2026-10-08 23:29:33
1
hussainiusmanjeregmail.1
king👑atiku :
wllh oga daza asamu irin ka da muncigaba
2026-10-09 06:36:51
0
danhajiyayacotextile
DAN HAJIYA YACO TEXTILE💯 :
maigida muna godiya da wannan fadakarwa da kuke mana muna jin dadi sosai kwa
2026-10-09 05:14:31
0
m.kabeer17tiktok.com
Kabeeruu isyaku :
gaskiya kuna kokarin fahimtar da mutane
2026-10-08 19:28:42
0
abdulkhalikmusa
I_AM_CIKALA :
Haka ne
2026-10-08 22:15:43
0
alimaigyadamaigat
Ali Mai Gyada MGR :
zaidu duniyar Abaya
2026-10-08 22:00:09
0
aliyuyusuf944
Abban daddy :
wanna gaskiya ne Allah yasa mudace Ameen y rabbi 🤲
2026-10-08 20:03:21
0
madus_collection
卂卄爪卂ᗪ 🦅 :
Allah ya ba mu ikon gyara wa
2026-10-08 18:27:18
0
b.skidofurniture45
B skido Furniture and interior :
Zaidu Abaya Allah y Kara Albarka
2026-10-08 19:36:04
0
hajiyaasiyacollection
hajiyaasiyacollection :
Gaskiya yayi zalaunci yaro Idan yayi haka Amana daya ce
2026-10-08 18:47:32
0
abdullahi.ali754
Abdullahi Ali :
ne wlh nadadi inaso nasamu number wayar kabani shawar akan Mai gidan Allah ubangija y rufama asiri duniya da lahira
2026-10-08 19:27:40
0
abubakarabdullahi463
Abubakar Abdullahi Abdu :
Allah yasa ka oga useey
2026-10-09 13:51:46
0
yusuf.legend0
💫𝗬𝗨𝗦𝗨𝗙 𝗟𝗘𝗚𝗘𝗡𝗗🇳🇬 :
yaron shago kuzo kuji wata shawara , Idan kasan kunyi 2years tare da me gidanka kana kokarin zuwa kasuwa tsakani da Allah to acikin wannan shekara biyu kaduba kaga acikin dukiyar me gidanka kana samun 40% acikin 100%? Idan Baka samun KO 30% percentage kawai katsaya kayi tunani wannan hanyar BA me billewa bace domin za,ayi amfani da lokacinka ayi kudi abule da hayaqi daga karshe korarka za,ayi katsaya Ka koyi sana,ar katafi Neman jari kadawo Kan sana,ar tunda Ka,iya kaje kasashen larabawa wllhi zaka samu jari ni haka nayi kuma nasamu nasara ynzu haushina akeji 🤣🤣🤣🤣
2026-10-09 09:24:25
0
momsonspecialpepper
MOM'SON SPECIAL PEPPER :
2026-10-09 07:09:45
0
idress.tafashe
Idress Tafashe :
🥰🥰🥰
2026-10-09 08:54:14
0
surajo.k.m.b
Surajo k m b :
🙏🙏🙏
2026-10-09 11:07:47
0
To see more videos from user @zaidu.abaya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About