@HASKEN ALƘUR’ANI 📖🌙:Allah ya albarkaci rayuwarki ya kiyaye ki da tsarinsa ya kare ki daga sharrin mutane hassada da duk wani abin cutarwa ya nisantar da ke da duk abin da ba alheri ba ya cika zuciyarki da natsuwa da farin ciki ya bude miki kofofin alheri da arziki ya sa duk abin da kika sa gaba ya kasance cikin alheri Allah ya kare ki daga sharrin aljanu da sharrin duk mai son cutar da ke ya kara miki imani lafiya da daraja Allah ya sanya murmushinki ya kasance na farin ciki da aminci kullum Amin ya Rabbal Alamin
2026-10-13 20:25:28
0
Ytrewqytrewq :
yai
2026-10-09 06:43:49
1
Gg Gg :
2026-10-09 17:54:36
1
Gg Gg :
2026-10-09 17:54:33
1
sandaamadou20 :
2026-10-08 22:15:37
1
user3535924180816 :
2026-10-08 20:12:08
0
To see more videos from user @mnakean, please go to the Tikwm
homepage.