@danba019: 💔My Love, kin san abin dariya? Duk lokacin da na ce zan yi fushi da ke, zuciyata sai ta ce: “Kai, ka daina wasan nan, wannan ita ce wacce kake so!” 😂😂 Wallahi kin zama kamar network ɗina—idan ban same ki ba, komai yana tafiya a hankali! 🤣❤️ #viral #Love #viral_video #lovestory #goviral