@dan.baiwa.cinemati:

Dan baiwa Cinematic📸
Dan baiwa Cinematic📸
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 08 October 2026 19:14:27 GMT
229230
20316
1192
643

Music

Download

Comments

mubarakjishaaq
MBk :
Allah ka raba mu da rashin hankali
2026-10-08 20:43:15
649
ismailabdulmuminc
@IsmailAbdulmumincharanchi. :
amma downloading wan nan yaran kikayiko?
2026-10-08 20:45:27
89
aishanasir8181
Baiwar Allah 🦋🖇️🤍 :
Nima sainayi tinda ba ubanda ya min nishi 💔😂
2026-10-08 21:17:44
183
maryamfulani91
🌸مريم🌸 :
Allah ya kiyaye yanzu idan haka samu matsala yaron yafado fah💔🥹
2026-10-08 21:27:44
30
mareeyahdiamondglow
mareeyahdiamondglow :
Allah yasa baban yaron ya gani 😁😂😂
2026-10-09 07:40:04
20
khadijahschoice_jewelry
khadijahschoice_jewelry& more :
I strongly condemn this challenge
2026-10-09 14:25:20
1
oumajmal02
Hafsart Aliyu :
Allah ka raba mu da rashin hankalii Allah yabama 'ya"yan mu mata na gari masu hankalii!!!
2026-10-08 21:12:54
27
02taurusqueen
Nana deeja :
Kar ma ayi wannan tsautsayin dani cos dats where my village ppl will surely gets me 😂
2026-10-09 09:22:01
0
auwaluyauabdullahi
Auwalu Ya'u Abdullahi :
Dan Allah Kada a Fara Wannan Challange Din Sbd Akwai Wanda Basu Taba Haihuwa Ba Zaku Tono Musu Abinda Yake Damun Su a Ransu 💯
2026-10-09 08:57:59
14
zaynerb005
Z&S EXCLUSIVE🛍️ :
Challenge rejected 🙄🙄
2026-10-08 23:39:37
4
daddysarawa19
Daddysarawa21 :
Ko nan da Shekara nawa nayi aure sai matata ta rama challenge din nan in Allah ya yarda,yana tafiya Nikuma una binta ina lika mata kudi,an tashi kaina Wllh 💯
2026-10-09 08:29:56
7
muhd.abdu.bby
M.Abdu :
Allah kadai yasan Auren da zai mutu idan akayi accepting challenge din nan.
2026-10-09 11:12:02
5
habeebatuu.ibrahe
Habeebatuu Ibraheem🇳🇬❤️ :
Allah yasa munada Rabon muyi aure kafin mu Mutu Allah yazaɓa mamu mazaje Nagari 🤲🏼😭
2026-10-09 11:17:30
10
safiyamusa253
safiya :
LALA wannwbi Yeda
2026-10-09 10:42:46
1
nusaiba_zkr
Nusaibazkr :
Rejected challenge ❌❌
2026-10-09 12:57:13
1
chef_hauwanurr1
CHEF HAUWA NURR :
Nii damuwa tah a siya samosa🥺
2026-10-09 08:38:44
6
musakalarawi_
Musa Kalarawi📿🕌 :
Sarki kanata ba kowa aiki✊🏻👑
2026-10-09 00:06:25
5
daddysgurll22
daddysgurll22 :
Nidai damuwata a sai turare na dan Allah 🥺
2026-10-08 23:30:30
5
humairamohammed37
humy@#2006 :
salati goma ga annabi
2026-10-08 21:08:42
6
mrs_hassan98
Mrs_hassan87💍💞💕 :
ana chewa mata munada karanchin hankali ban yardaba sai yau
2026-10-08 22:05:19
9
warleedy1052
barrister1052 :
irin haka Wadda zan aura tayiwa danmu kawai nace na fasa aurenta
2026-10-09 07:31:28
12
mamanamrah02
Maman Husna :
Allah ya Baki lfy ai Ni ko yara bana bawa dana yau 4 weeks da haihuwa amma ji nke kamar ynxu nayi ta
2026-10-08 21:14:32
5
mabawanallah
Bawan Allah@10 :
Amma C,S Akayi Ma Masu Irin Wannan Styles Din Ko 🤔🤔🤔
2026-10-09 11:45:34
1
danmalamclothing2
💥 𝓓𝓪𝓷 𝓶𝓪𝓵𝓪𝓶 🦅💥 ✂️💔 :
Ni wlh fatana ma yaron yafado 🥺🙏
2026-10-09 12:50:48
0
worldofveloura
World of Veloura ⫷⭕❥⫸ :
Toh Allah ya kyauta kuma abun ya zama rashin lissafi gaskiya.
2026-10-09 13:53:12
1
To see more videos from user @dan.baiwa.cinemati, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About