@dokinkarfetv: TSAKURE: "Ni Mace Ce Mai Aji; Ban Yi Kalar Da Za Ka Gani Ka Ce Ina Soyayya Da Wane Da Wane Ba, Duk Wanda Za Ka Ga Ina Soyayya Da Shi To Ya Kai". In Ji Sabuwar Jarumar Kannywood Sadiya Mohammed Ali Jarumar ta bayyana hakan ne a cikin shirin Podcast na Dokin Karfe TV. Wane fata zaku yi mata ? #arewa__tiktok #kano #hausatiktok #nigeriantiktok🇳🇬 #abuja
Dokin karfe TV
Region: NG
Thursday 08 October 2026 20:49:52 GMT
Music
Download
Comments
silent killer 🥷🥷 :
Akwai matasa masu burin daukar nauyin kula da iyayen su amma basuda hali, Allah ka bude musu kofofin Alkhairi.
2026-10-08 22:42:30
41
BC :
Gsky big girl Ce
2026-10-08 22:23:44
13
Jeev Son ❤🔫 :
Wai aji, wllh istimna'i yafimin ke
2026-10-08 22:51:28
9
s s sul s s lai s s man s s :
this girl 😂
2026-10-09 00:09:30
0
International Hustler 💵 :
Ji gaja ina aji ga yar hausa film
2026-10-08 22:35:24
4
『No』Thanks :
Class KO koba Class bah 😂😂 toh wllh girlfriend Dina tafi wannan komai kyau da ilimi da komai 😌
2026-10-08 23:03:26
2
Maryoush🌸💞 :
Don Allah Kumin like zan dawo na karanta comments😂😂😂
2026-10-08 22:10:37
9
💁Usman+FM :
class 1 or 10
2026-10-08 22:10:23
0
Adam Mayaki :
Kija aji yarinya kinyi daidai
2026-10-09 00:57:27
0
Aminu Suleiman :
Duke dai zamu mutu. Allah yasa mucika da Imaani
2026-10-08 23:56:52
1
ummuabeey1 :
hmmmmmmmmm
2026-10-08 23:20:45
0
Abaya Vendor Kano :
Jama'a Kusamin Magana Abakina Na Rasa Mezance
2026-10-08 23:07:32
0
UmaruDungu_AMV :
karshe dai kabari ne makoma..
2026-10-09 01:28:57
0
Oummu meenal :
gsky masha Allah
2026-10-09 00:41:10
0
Jameel TY :
Gsky tana da aji
2026-10-09 00:44:31
0
saleem dwk :
2026-10-09 00:51:51
0
Abdulnas :
to yar minister
2026-10-08 21:55:17
0
Nazif :
2026-10-09 00:38:58
0
Bakhoor__by__shareefa🌬️🌸🛍️ :
Nifa ayanzu damuwata kawai kusai kabbasa😭😭😭
2026-10-08 23:15:10
0
daraja🇳🇬 :
gsky fa tanada kyau
2026-10-08 22:23:25
0
Usman pinto :
kin fadi gaskiya
2026-10-09 03:43:35
0
( 7 8 6 ) :
Abinchin qasa
2026-10-09 00:27:15
0
dijah Azare🦋 :
aji nawa zamu gani🤣😂
2026-10-08 22:29:12
0
Haroun Abdoulbasit :
Toh yar gidan masu class
2026-10-08 23:01:32
0
.gentlecodm :
Sosai
2026-10-08 22:40:55
1
To see more videos from user @dokinkarfetv, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.