@rfi_ha: Gwamnatin Borno ta ƙaddamar da shirin neman ƙarin masu zuba jari daga kamfanoni masu zaman kansu, domin samar da ayyukan yi da hanyoyin dogaro da kai ga al'ummar da rikicin Boko Haram ya tagayyara #trend #kannywood #viral #viralditiktok
Nigeria [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-09 16:27:15
1
SIRDEEQ 🦅✨ :
kubude wan da akarife mana
2026-10-09 01:54:43
8
Engr Mohammed Solar :
this what we need in Borno
2026-10-09 06:14:44
1
Tryabba :
well done Digital Commissioner 👏
2026-10-09 16:02:46
0
SHETTIMAAMG :
For family and friends bah abi
once you open they'll demolish or give a strict rules for some nonsense reasons who'll invest if this keeps on happening
2026-10-09 08:02:35
0
IBRAHIM MAI-KANO :
Daga baya kenan ihu bayan hari, bayan matasa diyawa sun bar gari wasu na Algeria wasu na gaba da Algeria, an rabamu da iyayenmu a dole, akwai Allah
2026-10-10 00:04:30
3
ALL ALLONE🔥🔥 :
wlh ba samu zamani lpy jihar borno
2026-10-09 05:08:29
2
ltz bk borno :
ayi na muka samu zaman lfy
2026-10-10 05:50:46
1
@Yusufdamboa :
kowa yana tsoro campany a borno bamsan meyasaba
2026-10-08 23:18:10
4
UMAR SHERIFF :
ba,asamu zaman lafiyaba
2026-10-09 07:52:23
4
Abdullmuminu Ibrahim :
karya yayake
2026-10-09 16:29:36
2
Abba Mohammed :
kaskiya Kam siyasa yazo😂😂😂😂😂
2026-10-09 06:44:55
3
A:ONE :
in Dai Da Gaske Kuke Allah Tambatar Da shi
2026-10-10 05:59:18
1
Sufe NA Annabi :
Ma sha,Allah
2026-10-09 10:15:31
0
usman mohammed :
bama bukata
2026-10-09 17:45:32
1
Danna saleh :
wanda yaye ma anrushe she saboda siyasa in time of business Kano or kaduna is best
2026-10-09 07:51:58
1
yunus :
Allah yaisanmu muen Borno
2026-10-09 23:41:50
1
Umar Adamu :
karya Inna zaman lafiyan ba zaman lafiya a barno
2026-10-09 06:54:15
1
mustymg81 :
Allah ya isan mu
2026-10-10 04:36:45
1
M _S Noor :
Allah yasa abin yayi tasiri
2026-10-08 22:02:05
3
Idris B G Aji :
Gaskiya this is a very good initiative and development by the state government... Allah yaci gaba da bamu zaman lafiya
2026-10-08 22:20:01
1
Nr.Alhaji Modu Rima :
no body will invest,
2026-10-08 22:03:42
1
To see more videos from user @rfi_ha, please go to the Tikwm
homepage.