@shariff.jawad: Shehu Ibrāhim Niāsse Yana Faɗa Cikin Ruhul Adab Yake Cewa: "Malaktu Nafsaka Fala Tudabbir–Wa Kunka Mayyiti Dawaman Wa Tukhbir [ Ka Mallaka Masa Kanka Kada Ka Waiwaya, Ka Kasance Kamar Matacce Kana Ilmantuwa]" Tabbas Dukkanin Muridi Aikin Da Yakamata Yayi Da Zarar Yaji Wani Zance Daga Shehinsa Shine, Kamar Wutar Lantarki Ne a Wurin Mai Sarrafata Wajen Biyayya. Idan Ka Sallama Komai Naka Zaka Samu Abinda Ba Kowa Ba. Lallai Duk Abinda Manya Suka Aiwatar Bari Dai Kada Kayi Fushi Suna Nufinka Zuwa Ga Rahamar Allah Ne, Wannan Ma Duk Maganar Shehu Ne, Idan Ka Dubi Ruhul Adab Ɗin. Lallai Abinda Yazo Daga Gidan Shehy, To Daga Shehy Ne Sai Mu Kiyaye. Kai Muridi Kamar Yadda Shehu Aliyu Harazimi RTA Anhu Ke Fadi: "Sallamawa Ne Naka Yayin Da Shehinka Ya Aiwatar Da Wani Umurni a Gareka, Domin Shine Wasiɗarka Zuwa Ga Manzon Allahﷺ" ALLAH KA BAMU ALBARKACIN RAUDAR SHEHY ABUL FUTUHATINA 💚🤍🤲🏻🙏🏻📿🙇🏻‍♂️🌍☝🏻🕌📌 AlmajirinMasoyi❣️ Shariff Jawad Mai Yarwa ✍🏻

Shariff Jawad
Shariff Jawad
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 08 October 2026 21:00:09 GMT
2364
1080
20
61

Music

Download

Comments

abbanfatahi7
MADEENA :
so da ziyara[Red heart][Red heart][Red heart]
2026-10-09 10:31:24
2
husainiladanawa
Husaini Ladanawa :
R.T.A shehu mungode 🤍 🤲💯
2026-10-10 19:21:42
2
abduol.adam
Abduol Adam :
ALLAH ya jikan sa da Rahama
2026-10-09 23:09:06
2
syd_suraj_babul_futuhati
SYD_SURAJ_BABUL_FUTUHATI_53 :
Sallallahu alaika wasallam 53
2026-10-09 06:31:03
2
user1274919962472
magnifique :
رضي الله عنه وارضه
2026-10-09 08:14:08
1
futuhi530
.💪 :
R. T A
2026-10-08 21:35:43
1
bonser60
Bonser :
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-10-11 00:50:19
0
m.kotes4546
m kotes4546 :
❤️♥️♥️♥️♥️♥️
2026-10-10 10:08:23
0
masu_abun_001
❥𝐓𝐀_𝐔𝐌𝐌𝐀𝐇⁵³🎤✍️ :
🥰🥰🥰
2026-10-08 21:39:31
1
real_bawa_ml_tijjani
BAWAN ML TIJJANI 🖤💘☝️ :
💖💖💖
2026-10-09 10:31:18
1
sayyadiabdallah4
KHALIFAH DAN GATA AZARE 001 :
🥰🥰🥰
2026-10-09 12:50:43
1
nafiuhussaini53
NAFIU HUSSAINI 53 :
🥰🥰🥰
2026-10-09 12:15:09
1
kasimahmad8056
kasim :
🥰🥰🥰
2026-10-08 22:18:17
1
one.love.53
ONE☝️ LOVE 53💚🤍 💚 :
🥰🥰🥰
2026-10-10 05:21:35
1
samailaautanbege
Samaila autan bege :
🥰🥰🥰
2026-10-10 07:02:40
1
abdulrahaman.lawa685
zakin nana fadima 53 :
🙏🙏🙏
2026-10-09 14:08:38
1
isantaka53
ISAN TAKA YARWA 53 :
🥰🥰🥰
2026-10-09 09:48:04
1
sauronsheheey
Sauronsheheey :
💕💕💕
2026-10-09 07:17:27
1
alai.yana.waraa
Alai yana Wara,a :
🥰🥰🥰
2026-10-10 11:00:36
1
user2850361112619
abulfathi alyarbawi :
🥰🥰🥰
2026-10-10 16:55:08
1
To see more videos from user @shariff.jawad, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About