Na rantse da allah a unguwar kofar waika take nima dan kofar waika ne wlh nasha siyan awara awajanta har kofar gidansu idan kinaso kozo zan kaiku
2026-10-08 23:39:27
121
Ummu Taupeeq :
Allah ya sauki duk wata me ciki Lpy 🥺
2026-10-09 06:32:50
65
noorbabyland._ :
Wlh da ni ce ke cewa zanyi na soya Meye a ciki 😂
2026-10-09 01:19:26
24
Alsina @ august :
A daughter of a farmer 🧑🌾 today can be the owner of icon land tomorrow ✍️
2026-10-09 14:00:01
0
SMALL CHOPS BY ASHFAT 🧑🍳 :
bayan awara har kayan koli ta siyar hasalina har agidanmu ta kwana
lokacin suna bayan reka goran dutse
2026-10-09 12:11:31
10
leemat 6199 :
wllh tah soya
2026-10-08 22:50:11
33
zuuu_freshdrinks :
Mitssssss
2026-10-09 14:40:33
0
ABBA BA 21🇳🇬🇶🇦 :
kushaida nan gaba Koda nazama billionaire wllh nayi garuwa Kuma ina Alfahari da haka
2026-10-09 06:49:24
11
GIWA BEAUTY 🐘💋💄 :
Kin soya dallah malama
2026-10-09 00:43:03
16
um gufran :
kar amanta ayiwa annabi salati
2026-10-09 03:17:56
32
bin ibarahim yusuf 132 :
haba maryam mene na karyata kanki, kofar waika gidace awajena da gurinki, har kademi gidan kakarki na sani wlh
2026-10-09 06:13:58
17
abbaadamnasidee :
Wlh harya takeyi har gidan su nasani a zango bayan asibitin murtala
2026-10-09 09:37:00
6
💎 Hauwa :
To meye aciki in ma kince kin soya? Shifa dan halak be manta da inda ya fara. Shi ake kira humble beginning. Yanzu ke star ce, be proud of your journey girl. No matter where you go remember the road that will lead home. That’s the formula for success
2026-10-09 08:30:41
7
Ameerarh🥰❣️❤️ :
😂🤣😂Yan comment tace bata soya ba kunata ta soya 😂🤣
2026-10-09 05:57:31
11
aminatuuu06 :
Which kind camera con be this one🥲
2026-10-09 12:54:30
0
MÄÑÀĞÈŘ👀ȚẼX🛍️NG🇳🇬🛒 :
Wllhy ta tabayi a kofar waika
2026-10-09 06:06:03
5
Queen Deeza :
Kin fa saida fah hajia
2026-10-09 07:00:09
5
Abdullahi Ibrahim :
au ke watace wai
2026-10-09 00:08:41
7
🎀Billy kanuri 🎀🌙🎀 :
nataba siyan a warata ga tsada[Laugh approved][Tears of joy]
2026-10-08 23:05:51
5
Oum Haneef :
Har tallan kwanju kinyi malama
2026-10-09 12:24:49
0
Abba Chairman 🍾 :
Shegiya mtsiyachiya Wllhy ta soya
2026-10-09 05:54:02
3
maizare's collection 🛒🛍️ :
wllhy batayi suyar awara ba Amma tayi tallan kayan koli Dan haryanxu babarta nasayar d kayan koli
2026-10-09 08:21:18
0
Zarewa :
a layinmu take tasiyar mana 2006
2026-10-09 07:47:15
1
maman sudess :
5🥰
2026-10-09 03:24:37
2
To see more videos from user @babaryarinya2, please go to the Tikwm
homepage.