Wlh wann mijin ya burgeni sosai yakamata mace intanada matsala da mijinta saitaje kotoma amma sai kinxo media yayi daidai wlh👍👍
2026-10-09 04:19:47
88
Khadijah :
Kuyi mata uziri tarasa mafita ne tinda hartace magabatan ta sunqi daukan abinda muhimmanci dolece tasa takawo nandin wata shari’ar sai a lahira ubangiji yasaka mn abinda ake mn insha Allahu duk masu irin halin nan sai Allah ya ninka musu fiyeda abinda sukai mn 😭😭😭😭😭 insha Allah qarshensa bazayyi kyauba 🤲
2026-10-09 04:49:07
38
Hajjoh 🌚🩸. :
Rayuwar mata abin tausayi ce 🥺💔.
2026-10-09 07:15:38
8
Nasnas :
A gida ake sulhun aure gaban magabata ba a social media ba
2026-10-09 03:43:01
45
Hauwau_MS :
Why would hold married woman hand
2026-10-09 05:23:31
12
mustapha-Muhammad :
Kafun ka zargi matar ko mai vedio din yana da kyau ka saurari vedio din har qarshe gsky maza bama kyautawa Allah karka bamu halin irin wadannan mutanan😭😭😭😭
2026-10-09 04:00:11
46
~@Chu Chun Barhamu🦋🩷 :
Wlh shiyasa wani sa’in aurin mah sai kaji kamar karkayi badan aure sun nan manzan Allah bane s a w wlh da babu abunda zai saka muyi aure wlh Allah ka mana zabin da yafi zama alkhari🙏🙏🙏
2026-10-09 02:32:30
32
abubakarjagaba :
Allah yakara Mata wlh wlh wlh na tsani Mata arayuwata
2026-10-09 05:27:00
10
hafsat Aliyu musa :
Allah sarki baiwar Allah ubangiji Allah yabaki mafita kiyi haquri namiji bashida tausayi
2026-10-09 04:54:11
17
Meerah :
Wallahi mijin yayi dede why would she involve another person
2026-10-09 06:12:14
5
Kabeer Salees✅ :
nafisa Abdullahi tanada gaskiya kawai son zuciyarmu ne
2026-10-09 06:09:44
15
Sokoto :
Allah yasaka Miki Allah yasa ayiwa yayansa abin dayafi haka
2026-10-09 02:06:25
31
Debbie love 💝💝💖 :
very good
2026-10-09 06:57:24
0
Baba alhaji shettima :
wlh kai ne baka san abinda kake yi ba kuma wannan mijin yayi dai-dai Allah yayi masa albarka
2026-10-09 04:47:01
10
KATANGA TV :
You shouldn’t have insulted him. You will complicate things for your guest and also yourself.
2026-10-09 08:04:16
0
Alhaji Yahaya :
she don't love the marraige since
2026-10-09 04:43:58
1
❤️Mijina Fatima Insha All🤲 :
Oo Allah dis life 😭y some mans are lie dis 🥹🥹
2026-10-09 02:51:56
2
Nafisa zero Tension 🌸🌸 :
So sorry 🥹🥹🥹
2026-10-09 01:30:36
4
Abdul,Aziz Hassan :
Annabin. dai
2026-10-09 05:31:46
10
HALIMATU KAKIR RADDA 😍🖤👌 :
Maganar gaskia rabuwa da wannan shine alkhairi
2026-10-09 07:40:47
5
Yaseer__ :
shin wai wannan abun gaskiya ne yana faruwa dan allah
2026-10-09 00:21:57
18
Hajiya Maryam mai kayan mata :
Mata muna gani Abu Allah ya isar miki
2026-10-09 02:08:59
28
mai takalminqarfe :
nima bazanyardadacikinba innine
2026-10-09 02:42:56
5
abdull aleeyou asauke :
wannan mijin yamin daidai
2026-10-09 05:27:45
6
ABDULRAZAQ :
Innalillahi 😭
2026-10-09 00:16:12
9
To see more videos from user @agsanjir, please go to the Tikwm
homepage.