@albaniy_lecture: Wanna gaskiyane malan Allah kasa mudace #tunatarwa_sunnar_manzon_allah🥰🥰mmmm #creatorsearchinsights #creatorsearchinsights #foryoupage❤️❤️ #pyfツviral_❤

bin Abdullah
bin Abdullah
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 09 October 2026 05:47:41 GMT
44588
10497
135
563

Music

Download

Comments

siribraheem.m
SIR》 KHALEL🏅⚡ :
ga hotonsa bawan allah yayi mataimakin gwamna a 1979
2026-10-09 13:28:12
64
abban..jiddah
Mal.Usama :
koh kun fahimta jama'a!?
2026-10-09 16:19:30
26
mikailsanimiko
mikailsanimiko :
Wlh nataba zuwa na duba BB faruk Yana rashin lafiyar ajali, Tabbas malan gaskiya yake fadi. Allah ya jikanku Baki Daya.
2026-10-09 16:20:05
22
rajson_541
Raji mukhtar :
Mallam ni daga taraba nake. Abubakar Barde munyi aji ɗaya da ɗan sa akwai locakin da yazo ya roƙe ni bashin 1k yarsa ba lafiya.
2026-10-09 13:02:07
15
itzaleemohammed74
It'z Alee mohammed :
Allah ya gafarta wa Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria, Sheikh Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, Sheikh Jafar Mahmoud Adam da Rahama 🤲🤲🤲
2026-10-10 00:01:19
2
mubeey_neh
Mubarak :
Tsarki ya Tabbata ga Allah Madaukakin Sarki.
2026-10-09 12:17:11
19
user1198582293987
Lawal Ahmad :
Allah ya Gafartawa mlm Albany ya haskaka Qabarinsa ameen
2026-10-09 19:50:37
5
shamsuakilu455
Never ☠️ :
Tsarki ya tabbata ga Allah
2026-10-09 08:28:20
11
habuabdallawa
Abdallawa :
Allah ya jaddada rahama a gare ka yasa kana aljanna maɗaukakiya.
2026-10-09 14:27:01
10
mustytalvernjega.1
Musty1boii :
Allah taimaka
2026-10-09 22:44:47
2
abdul_elkalam
𝔼𝕝𝕜𝕒𝕝𝕒𝕞 𝕆𝕦𝕥𝕗𝕚𝕥𝕤 :
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Allah ka shirya mana shugabannin mu, ka gyara mana ƙasar nan ko Bama so... Ameem
2026-10-09 16:27:22
8
hayewa02
Qamaru hayewa :
Allah sarki mutanen baya sune masu tsoron Allah wlh akwai matsala baba innalilahi wa inna ilehi rajiuna 😭😭😭
2026-10-09 17:59:26
5
m.shuwa
ABBA SHUWA (AS) ENTERPRISES :
BB FARUKU NA ALLAH
2026-10-09 13:23:15
6
moustapha.iliyasou
MOUSTAHA :
Allah yajikan mlm Albani darahama
2026-10-09 10:45:16
6
umaryakubu686
Umar Yakubu :
Allah yajikan mlm da rahama
2026-10-09 13:02:22
5
fasluxurystitches1
Fas Luxury Stitches :
Tsarki ya Tabbata ga Allah Madaukakin Sarki.
2026-10-09 12:53:43
5
nawasihamisu
@Nawas gombe001 :
Allah yajikan albani
2026-10-09 12:54:58
5
abdullahi.abba492
Abdullahi Abba :
TS@RKI_Y@_T@BB@T@_G@_ALL@H_M@D@UKIKN_S@RKI
2026-10-09 13:06:16
5
ju.bature
JU.BATURE :
Jazakallah kairan Duniya labari
2026-10-09 23:39:18
2
user8633409953banzema
Muhammad Yusuf Adaf benzema :
wllh gaskeyane mln allah ya jiki mln albany zaria da rahama ya allah 🤲🥺🥺🥺🥺
2026-10-10 00:33:25
1
sanibuhari11gmail.com
S.MUHD BUHARI :
Tsarki ya tabbata ga Allah
2026-10-09 22:10:12
3
muhammadu.mbrk.bi
Muhammadu Mbrk bin hassan :
Jazakallahu Hairan Malam
2026-10-09 21:38:21
2
yubancy
Yubancy :
Rahimahullah 😭😭😭
2026-10-09 22:27:36
2
mubaraksb3
مبارك شيح بريو :
ابو عبد الرحمن الله أكبر رحمه الله 😭👏
2026-10-09 21:51:13
2
mdanjuma5
mdanjuma5 :
Allah sarki rayuwa Allah yajikan MLM
2026-10-09 21:26:02
3
To see more videos from user @albaniy_lecture, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About