matsalar aure bata social media bace wllh yakamata mata kugane fa
2026-10-09 15:09:00
9
ekeeys.beauty.palac :
Allah ya qara😂
2026-10-09 18:31:05
0
Muhammad iliyas (abu ahmad) :
Wallahi tallah ta saku
2026-10-09 19:48:13
3
Ismail Ontop5 :
wllh konine zan saketa har saki ukku zan mata
2026-10-09 18:21:08
4
hashim🙏🙏🙏 :
Allah ya.isa Allah yasakamiki🙏🙏
2026-10-09 15:06:04
5
Abdulkadir Lawal :
ina video n
2026-10-09 11:50:20
3
gimbiya :
allah yasa hakan shiyafi mata alkairi
2026-10-09 13:55:10
8
ibrahim usman :
yayi Dai Dai
2026-10-09 13:38:20
5
عبدوامحمد الرخيص :
2026-10-09 16:44:17
2
BABBAN YAYA :
me kuma taso wai suma tayi
2026-10-09 19:05:20
0
Kabiru Nuhu :
2026-10-09 14:28:20
1
hashim🙏🙏🙏 :
Allah yayiyi miki wahala🙏
2026-10-09 15:07:58
3
S.Dankaka :
Kaima me kiran wayar kayi kuskure matsalar Aure tana da girma, yakamata abashi dama kokuma azauna dashi amma bakawai kakira mutun awaya ba, Ni ina zargin akwai wasu abubuwan akasa dashi mijin ke damunsa tsakaninsa da ita, so matsalar aure ba awarwareta a waya kawai
2026-10-09 14:43:26
5
La Quête :
wannan mace tana da matsala da kowa
2026-10-09 11:31:58
5
Luvly💕 :
Laifin ka ne Gskia. To kai haka akeyin magana kamata yayi kaje ka same shi indai kaso taimaka mata mana,
2026-10-09 19:40:10
3
MK🦋 :
Wannan matar ma tafi nigeria matsala
2026-10-09 18:37:24
3
Nura :
Yanzu miye ribarka kayi sanadiyar mutuwar aurenta
2026-10-09 21:09:55
2
Raicha fashon :
Ikon Allah auren bashi ne Kenan…….matar tushe bata daraja
2026-10-09 12:00:39
4
kuluusafana1 :
Yaji available in Sufi mart kano please patronize me please
2026-10-09 16:47:44
2
Konduwawu :
ita wannan prank da kakeyi a addinincema haramun ne, wayacemaka ana bibiyan abunda mutum yanayi aboye, maganin Bari Kar afara, ko nine matana idan tayimin irin wannan abin sai nasaketa.
2026-10-09 22:40:23
0
smaël one :
ku nemo mani lambar ta 😂
2026-10-09 14:45:56
0
To see more videos from user @.real.a.bello.kt, please go to the Tikwm
homepage.