Insha Allah ko kyauta Tulumbu ya raba Petrol sai ya fadi
2026-10-09 12:43:03
47
user5030009737482 :
point of correction, malan bashin Nigeria yakai naira trillion 190.
2026-10-09 15:52:28
0
yusuf masko :
Allah ya kara lafiya dr jamilu
2026-10-09 12:52:09
11
salafiya :
very good
2026-10-09 19:42:17
0
Abdul_kane :
ALLAH yasaka maka da alkhairi Dr jamilu waziri bauchi
2026-10-09 12:41:36
15
A,bello :
tininbu Yana da matatan mai nashi na kanshi amma duk da haka yagagara temakawa talakawa da tallafi wlhi har mamaki yan arewa suke ban idan naga suna San yakoma Allah ya sa mudace
2026-10-09 21:23:36
2
young rich24 :
nufa wannan baya burge Ni wallhi
2026-10-09 16:08:48
2
abubakaryunus10 :
yau dai ka burgeni😂😂
2026-10-09 12:23:22
6
Sharif shehu :
malam Allah ya tsarema mutunci ka
2026-10-09 10:51:38
9
Ahmad Adamu Bulama :
ahuce haka malam
2026-10-09 20:52:52
1
fateema_fulani_official :
Ai Wallahi ko buhari ne zaidawo duniya tinubu saika sauka Insha Allah🥹
2026-10-09 14:54:51
9
SEEDORF :
yau munatare dakai ✊
2026-10-09 19:12:32
2
Sunday Atiku :
stop insulting them
2026-10-09 16:29:29
0
AbbaBasiru :
Dan.neman.tranding
2026-10-09 12:48:50
0
omaryello251 :
dan Allah in anyi ramdashi ayi tagindina
2026-10-09 15:07:53
0
official Ameer :
wlh
2026-10-09 12:45:25
1
Imrana Ibrahim :
Gaskiya kam
TMG in Sha Allah
2026-10-09 18:51:14
1
abubakarusmanngob :
Allah yasaka da alheri mallan
2026-10-09 18:42:27
2
A.Koree :
Wallahi ko kyauta zai raba bazamu zaɓe sa ba
2026-10-09 18:05:05
1
saif.abdullahi.401j :
Allah ya biyaka mlm😂😂😂😂👏👏👏👏👏
2026-10-09 14:12:39
1
Ibrahim Gambo :
Wallahi yanzu ka dau hanyar gyara min zuciya
2026-10-09 18:25:33
1
king abba 00❤️ :
Allah ya Kara lpy Mallam Jamil💪
2026-10-09 18:27:46
1
To see more videos from user @drjamilu26, please go to the Tikwm
homepage.