@zayyanuasale: "Muna kira ga Yan Najeriya dasu kara hakuri da Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, domin yana kokarin warware matsalolin da suka addabi ƙasa. Gwamna Bago na Jihar Neja yayi kiran lokacin da Ministan Labarai Mohammed Idris Malagi ya jagoranci Ƙungiyar Cigaban Jihar Neja wanda na masu muƙamai a Gwamnatin tarayya a ziyarar jaje da suka kaiwa Gwamnan a yau Juma’a. Gwamnan yace kalubalan da ya faru da Yan Zinari a Minna jarabtace da Allah ya kawowa Gwamnatin kuma ana kan kokarin tabbatar da adalci akai. Sannan ya kara da cewa Shugaban Kasan na kan aniyar daura Ƙasar a tafarki mai kyau.

zayyanuasale
zayyanuasale
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 09 October 2026 15:39:00 GMT
20894
2491
44
101

Music

Download

Comments

9icemainasara
Mai-nasara :
[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy] baban promise and fail
2026-10-09 18:22:08
0
fatima.said608
fatima said :
alokachin buhari an soma aiki daga jabba zuwa makwa zuwa bukane ansoma. aiki daga agaiye zuwa labbata kune kuka tsayar da aikin ai
2026-10-09 17:35:13
3
kureliman
kureliman :
Tinibu most go
2026-10-09 17:45:50
0
balarabe10
LARABAWA NE/ AMANAR ALA :
Masha Allah, Usman jabba 👂
2026-10-09 17:48:54
1
abdukachalla
Abdul :
tazo mu jitaa,
2026-10-09 18:14:30
0
dan.haliphan.nazee
dan haliphan nazeey 💘💘 :
Allah yasa da gaske kake
2026-10-09 18:31:17
0
ugolicious
Ugo Flute :
sai dago mun goqqe
2026-10-09 18:45:21
0
habibu.dayyabu
Habibu Dayyabu🕞 :
indai anyi koda siyasace tayi kyau wlh
2026-10-09 17:13:57
0
abbakarmuhammdcdc
abubakarmuhammad@1258 :
Allah ya tabbatar
2026-10-09 18:40:46
0
ismaeelsani2
Isma'eel Sani :
Ka tafi kenan
2026-10-09 18:27:27
0
12habu4
abubaka :
allah yasa hakane
2026-10-09 18:13:10
0
isahhussainichoki
isah hussaini choki :
Masha allah yasa
2026-10-09 20:05:17
0
yakubwvjavg
baban Aisha :
idan ayihita munji dadi wlh
2026-10-09 17:05:23
0
baban.yan.biyu.aka
BABAN YAN BIYU AKAN SO :
2026-10-09 17:57:32
0
abu_nasreem
ABU NASREEM :
ayi mugani saiku fada
2026-10-09 17:13:46
0
user331119835
Ibrahim Umar :
♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
2026-10-09 17:28:17
0
abba.aliyu860
Abba Aliyu :
masha allah
2026-10-09 16:55:30
0
lawalabubakar123
LAWAL MX :
4+4 INSHA ALLAH
2026-10-09 15:43:49
0
user9438817634750
Lolo ontop :
Allah yanunamana
2026-10-09 19:13:34
0
ahmedanassaho
Anas Ahmed :
Allah yatabbatar muna
2026-10-09 16:49:56
0
user903960014765
mashakur sabon.gayan.kd :
fatan alheri
2026-10-09 16:20:02
0
still_meboder_001
STILL_ME BODER_ 001 :
tazo mujita
2026-10-09 18:15:18
0
anasanasibrahim21
Anas Anas ibrahim :
idan nayarda inzama danwake indai bamuga anyi ba😂😂😂😂
2026-10-09 21:45:09
0
asiymah0
Ismael 🥷 :
Oga come and finish the one you started in suleja 😏
2026-10-09 18:57:22
0
markadam990
mark adam :
alkuran sai kin tafi
2026-10-09 18:39:32
0
To see more videos from user @zayyanuasale, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About