@manirfaisal: EQUALITY BEFORE THE LAW: “EFCC SUN FI KOWO CIN HANCI A NIGERIA” — QUOTE AND UNQUOTE! ⚖️🇳🇬 Ku lura da yadda VeryDarkMan yake gudanar da abubuwansa, amma har yanzu yana tafiyar da harkokinsa cikin ’yanci. Equality before is just a slogan, not our reality. ⚖️ #fyp #arewa__tiktok #creatorsearchinsights #trendingvideo #relatable

Manir Faisal Esq
Manir Faisal Esq
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 09 October 2026 15:41:50 GMT
89004
15587
255
269

Music

Download

Comments

haidar6409
ALIYU HAIDAR :
section 74 na dokar marar gata a Nigeria yace da zaran an zalinceka ka barma Allah
2026-10-09 23:34:00
112
mtglobalimport0
MT Global import 🇨🇳👉🇳🇬 :
yafi karfinsu to
2026-10-09 22:22:51
17
1muhammedibrahim3
1muhammedibrahim3 :
Ka fadi gaskiya daya ce
2026-10-09 16:25:44
40
musamuhammadkya61
Musa kyari :
Albani Zaria ya jima da fadan haka.
2026-10-09 20:19:39
25
user2257698831207
user2257698831207 :
oga inama magana a prevent bakabani amsaba
2026-10-10 16:26:56
4
bolatunib
Sambawa junior :
Allah yajikan Albani zariya he said it since
2026-10-09 21:20:24
24
cabit.stories
Cabit Stories :
Shiyasa evidence yana da kyau EFCC sun San yana da evidence da dai karya EFCC
2026-10-11 10:30:16
1
amazing113377
bright future :
saiyanzu kayi video da na yadda dashi
2026-10-09 21:33:08
7
don_hd1
Don_hd1 :
VDM na their father
2026-10-10 21:45:42
3
rufana_kado_esq
Rufana Kado :
Good teacher, thank you so much
2026-10-11 12:51:48
2
mk_panacea
EMKAY PANACEA GAMA :
wlh sir kana da wayon Magana sosai 😂
2026-10-11 06:49:44
2
long.six8
Long six :
Allah ya teimaka barrister
2026-10-09 19:06:14
4
dan.kishin.kasa2
Dan kishin kasa :
Allah yataimakah oga
2026-10-09 19:29:44
4
kanonation
NASIRU Shehu Usman :
Section 5 namarasagata mahakane
2026-10-10 06:22:01
1
vxon05
BX1 :
Dan Allah me danyi akaini koje
2026-10-10 10:06:12
3
mailasi21
Umar mailasi786 :
kumafa kaman hakane
2026-10-09 18:21:40
2
hassanabbuda
Sarkin matasa 👑 :
2026-10-10 11:32:53
1
hauweii_soap
Hauweii :
Thank God kaine ba wani ba
2026-10-11 22:16:16
2
abbati328
ℝ𝔼𝕊𝕋ℝ𝕀ℂ𝕋𝔼𝔻🥷 :
Idan kayi hakuri, duniyar ma kowa zai bari😌
2026-10-30 08:17:56
1
garbamaidawa
Garba Maidawa :
Gsky ne
2026-10-09 21:08:03
4
noworry11
noworry11 :
tunubu most go
2026-10-10 07:40:32
0
alabi.mansuru
SHABAB :
wllh tun lokacin buhari nasan haka
2026-10-21 12:16:52
2
usma.niyya
Usmaniyya💥 :
Barr naci arzikin manzon Allah SAW kabani wnn p-cap din naka🙏
2026-10-10 14:15:45
2
mai____hijabi
mai____hijabi :
Allah yayi maka albarka Esq
2026-10-09 18:15:55
2
jndone
Triple J :
Gaskiya manir Allah ya yiwa iyayanka Albarka
2026-10-09 21:11:28
4
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About